Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu - NewsHausa NewsHausa: Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu

Pages

LATEST POSTS

Thursday 11 May 2017

Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu

 Wanannan itace Maryam Yahya Tare da mawakin nan Adamu Hassan Nagudu ,wanannan shima shahararen mawaki mai tashe.


                                             
 Maryam_yahya wanannan yarinya ce matashiya a masana'antar kannywood under FKD Production ,wanda shahahararen dan film din nan kuma sarki a masana'antar wato Ali Nuhu Ya haskakata wanda dalilin MANSOOR ne Tayi suna
    
 wanannan hotuna a gaskia sunyi kuma alamu na nunawa da cewa nan gaba kadan Adam hassan zai haskakata a sabon album dinsa
 Wanannan mawaki dae ba sabo bane Adamu Hassan Nagudu ya dade yana taka rawar Gani a masana'antar kannywood
Wanannan dae itace maryam_yahya wadda anka haskaka ta a cikin sabon film din nan mai fitowa wato MANSSOR  .wanda itace ake hasashen wanannan shekara tasu ce ita da Garzali miko.
kuci Gaba da kasance da www.hausaloaded.com

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment