Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya - NewsHausa NewsHausa: Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya

Pages

LATEST POSTS

Thursday 4 May 2017

Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya


Ga kadan daga cikin kalamansa

Nasan ba lallai ne sakona ya ishe duk wa danda suka halarci bikina ta wannan hanyar ba, sai dai da taimakon Allah da taimakon yan uwa zai iya zuwa inda bamu zata ba, dan Allah ku tayani isar dashi ga duban jama ar da suka tayani farin cikin aurena na duniya gaba daya nagode daga naku Nura m Inuwa

Domin Kallon video na managa daga bakinsa.

         Download Video mp4 here




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment