Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi - NewsHausa NewsHausa: Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi

Pages

LATEST POSTS

Tuesday, 30 May 2017

Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi

Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi

"Idan kai kana ganin baka shirya ka mutuba, to idan ina karatu, ko huduba, ka daina zuwa sahun gaba, saboda idan an harbe ni, kada jini ya fallatsar maka a shaddarka da kake sawa kake ado da ita"

Hakan kuwa aka yi, domin a ranar wata Juma'a yana Limancin Sallar Asuba, wasu suka shiga sahun Sallar, kuma suka harbe shi.

Allah jikan Malam ya masa rahama. Amin.

Daga Bashir Abdullahi El-Bash

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment