Jami’ar tsaro ta FBI ta auri dan ta’addan kungiyar ISIS - NewsHausa NewsHausa: Jami’ar tsaro ta FBI ta auri dan ta’addan kungiyar ISIS

Pages

LATEST POSTS

Sunday 7 May 2017

Jami’ar tsaro ta FBI ta auri dan ta’addan kungiyar ISIS

Jami’ar tsaro ta FBI ta auri dan ta’addan kungiyar ISIS


– Wata Jami’ar FBI ta Amurka ta buge da auren wani ‘Dan ta’adda

– Hukumar FBI ta tabbatar da wannan abu

– Kungiyar ISIS dai ta zama abin tsoro a yaonkin na Duniya

Hukumar bincike ta kasar Amurka watau FBI ta bayyana wani abin mamaki.

Wani Jami’ar Hukumar ce ta auri wani ‘Dan ta’adda.

Hausawa na cewa matar ‘Dan sanda ta haifi barawo. Wannan shi ne ‘Yar Sanda ta auri barawo.


Jami’ar tsaron FBI na Amurka
Hukumar binciken nan ta kasar Amurka da aka sani da FBI ta bayyana cewa wata mai bincike tare Daniele Greene da su ta tsere inda ta auri wani kasurgumin Dan ta’adda na Kungiyar ISIS da ke rikici musamman a gabas ta tsakiya
‘Yar Sanda ta auri barawo: 'Yar FBI ta auri dan ISIS




Greene dai tayi wa Hukumar karya inda tace za tayi wata tafiya sai ta kare da wani Dan ta’adda da ita kan ta ta bincika a baya. Wanda ta aura din wani tsohon Mawaki ne a da bayan ta dawo kuma aka kama ta aka daure a Gidan Yari.

A Najeriya kuwa kwanan aka rahoto cewa an kai wani hari inda aka jikkata shugaban Boko Haram Abubakar Shekau. Sau akalla uku ma ana cewa an kashe sa amma har yau bai mutu ba.

    sources Naij hausa

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment