FATAWAR RABON GADO (47) DR.JAMILU ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (47) DR.JAMILU ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Friday 19 August 2016

FATAWAR RABON GADO (47) DR.JAMILU ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (47)
Tambaya:
Assalamu Alaikum dr. Mutum ne ya rasu bai yi aure ba, ya bar mahaifiyarsa da yayarsa uwa daya uba daya da kuma kanwa mace daya wacce suka hada uba daya, to ya rabon gadonsa zai kasance? .nagode
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida:5, a bawa babarsa kashi:1, sai 'yar'uwarsa shakikiya ta dau kashi:3, wacce suka hada uba daya kawai ta dau kashi dayan da ya rage.
Allah ne mafi Sani:
Dr Jamilu Zarewa
16/08/2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment