FATAWAR RABON GADO DR.JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO DR.JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 16 August 2016

FATAWAR RABON GADO DR.JAMILU YUSUF ZAREWA

             



FATAWAR RABON GADO (45)
Tambaya:
Assalamu alaikum malam tambaya akan rabon gado. Mutum ne ya rasu Bai da da ko daya Sannan kuma yana da yan'uwa, daya daga ciki mace ce wanda suke uwa daya uba daya.
Sai sauran kuma da namji daya da mata uku wanda suke uwa daya.
Shin ya rabon gadon xai kasan ce?.
Allah yasa mu dace ameen
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida:5, a bawa 'yar'uwarsa shakikiya kashi:3, sai a bawa 'yan'uwansa da suka hada uwa daya kashi:2.                                       
Allah ne mafi sani .
Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.                                  10/8/2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment