A Shirye Nake Da Sojoji Su Kama Ni, Cewar A’isha Wakil - NewsHausa NewsHausa: A Shirye Nake Da Sojoji Su Kama Ni, Cewar A’isha Wakil

Pages

LATEST POSTS

Monday 15 August 2016

A Shirye Nake Da Sojoji Su Kama Ni, Cewar A’isha Wakil

Bayan rahotan da rundunar Sojin Nijeriya na sanar da cewa rundunar na neman wasu mutane uku wadanda a baya ta yi aiki da su dangane da batun sasanta rikicin Boko Haram, amma kuma sakamakon wasu dalilai suka yi batan dabo.
Mutanen kuwa su ne: Ahmad Salkida wani dan jarida mai zaman kansa, da Ahmed Bolori wani mai fafutukar yaki da ayyukan ta’addanci, da kuma Aisha Wakili lauya mai zaman kanta.sanarwa


ojojin ba ta firgita ni saboda tun lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan nake fuskantar barazanar kamu daga rundunar sojoji Nijeriya inji Aisha Wakili lauya mai zaman kanta.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment