Illar Munafinci - Sheikh Amin Ibrahim Daurawa - NewsHausa NewsHausa: Illar Munafinci - Sheikh Amin Ibrahim Daurawa

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 14 March 2017

Illar Munafinci - Sheikh Amin Ibrahim Daurawa

ILLAR MUNAFINCI

Alamomin Munafiki Hudu ne, Kamar yadda ya
tabbata a hadisin Bukhari da Muslum, da wuya
yanzu ka sami wanda bshi da ko daya daga cikin
wannan halin, sai wanda Allah ya tsare, Allah ya
kiyaye mu, ya gyara halayan mu. 

1-Karya

2- Saba Alkawari

3- Cin Amana

4- Yaudara

Allah ka rabumu da munafinci

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment