Bayan taron gaggawa da ya gudana tsakanin Yerima mai jiran gado kasar Saudiyya da membobin majisar koli tamanyan malamai a gidan ministan al’amuran addini Sheikh Saleh bin Abdul’aziz gwamnatin ta soke...
MARYAM Saleh (Fantimoti) mawakiya ce da ake yi mata lakabi da Maman Mawaka. Hakan babu mamaki saboda tsawon lokacin da ta shafe a harkar waka, domin kuwa za a iya cewa kusan duk mawakan da ke waka a yanzu...
1. Hira da Maryam Isah (Ceeter) a kan ci-gaban da ta samu a Kannywood tun bayan mutuwar auren ta.2. Gwagwarmayar da jaruma Sadiya Adam da angon ta Sanusi Ahmad su ka shiga kafin iyayen su su kyale su...
Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood.A cewar Umma bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar...
Babban ɗan fitaccen jarumi Adam A. Zango, mai suna Ali Haidar Zango, ya fara waƙar hip pop.Za a riƙa yi masa laƙabi da "Star Boy".Ali, wanda aka fi sani da suna Haidar, da kan sa ne ya bayyana hakan a...
A RANAR Asabar ɗin wannan makon, wato 14 ga Afrilu, 2018, za a ɗaura auren ɗaya daga cikin jarumai mata da ke Kaduna, wato Sadiya Kabala.Za a ɗaura auren ta da sahibin ta mai suna a masallacin Juma'a...
Fitacciyar tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa babban kuren da ta tafka a rayuwarta kuma take dana-sanin yin hakan shi ne soyayyarta da shahararren mawaki Timaya.Zee-Zee ta...
Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna "Take over" wanda ya kamala shooting na wannan album...
Daga Rabi'u BiyoraSunansa Yahaya Abubakar dan asalin jihar Kano. Matashin ya bayyana cewa tun shekarar 2015 yake ajiye kudade a asusunsa dake 'First Bank' saboda ya siyawa shugaba Buhari fam din takara.Yace...
Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar ta, Sadiya Gyale, ta daina fitowa a cikin shirye-shiryen Fima-fiman,...
auraron dan kwallo, Cristiano Ronaldo kenan a wadannan hotunan yake kokarin kwaikwayar irin abinda mahaifinshi yayi na cin kayatacciyar kwallo, Ronaldo dai yaci Juventus kwallo wadda ta dauki hankulan...
Wannan makaranta ta ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE ta shirya tsaf domin koyar da kimiyar zamantakewar aure, ga bangarori guda uku na maza mataZawarawa maza da mata Samari da YammataMazan aure da matan su. Domin...
Wannan makaranta ta ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE ta shirya tsaf domin koyar da kimiyar zamantakewar aure, ga bangarori guda uku na maza mataZawarawa maza da mata Samari da YammataMazan aure da matan su. Domin...
Rahoton Katsina Post Hausa Shararriyar Yar fim din nan Mai suna Fati Muhammad ta je Katsina inda tayi wata ganawar sirri da gwamnan Katsina Alhaji Aminu Bello Masari. 'Yar wasan wadda yanzu ita...
A wata hira da tayi da BBC hausa, tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta bayyana cewa wasu bata garin 'yan matane dake shigowa masana'antarsu ne daga waje ke sawa ana yi musu kudin goro ana zaginsu.Jamila...
Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka irin dan kasuwa, Adama Indimi kenan a gurin wani shagali na haduwa da mutane da aka shirya inda take tare da tauraron fina-finan Kasar...
Likitoci a kasar Kenya sun yi nasarar cire burushin wanke baki daga cikin wani mutum bayan da ya hadiye shi.David Charo ya ce ya hadiye burushin ne bisa kuskure ranar Lahadi, lokacin da yake wanke bakinsa.Ya...
Kalli hoton dan-dan Adam A. ZangoDan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya sha kyau, muna mishi fatan Alhe...
Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar ZakiWani attajirin mutum ne da ya mutu a jihar Enugu dake kudancin Najeriya aka mai makara me siffar Zaki dan binneshi da ita, lamarin dai ya dauki hankulan...
Wannan wata kyakyawar baiwar Allah ce gurguwa da tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tace tana son yin abuta da ita, bayan saka hoton wannan baiwar Allahn a dandalinta na sada zumunta da muhawara,...
Kalli yanda wani Ango ya bayar da AmaryarshiWannan hoton wani Angone da Amaryarshi a gurin bikinsu da Angon ya zage yana cin abinci da hannu, irin yanayin fuskar Amaryar da alama bataji dadin abinda ya...
Salman Khan zai yi shekara 5 a gidan yari saboda kashe dabbar daji da yayi shekaru 20 da suka gabata: Ya zubar da hawayen nadamaWata kotu a kasar India ta yankewa jarumin fina-finan Bollywood Salman Khan,...
Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawakiHausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A.Zango ya shirya wakoki guda...
Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar IndiyaWannan hoton ya nuna irin yanda wani limamin addinin gargajiya yake sakawa jarirai Albarka kenan ta hanyar takasa su da...
Wata kotu a kasar India ta bayar da belin jarumin fina-finan Bollywood Salman Khan, wanda ta yanke wa hukuncin daurin shekara biyar a gidan yari. Ranar Alhamis Din Da Ta Gabata ne kotun ta yanke...
Al-Mustapha Ya Bayyana Yanda Anka Kashe sani Abacha
Ya ce tun ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Tsohon Shugaban...
Ya ce tun ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Tsohon Shugaban kasa Sani Abacha ya gaisa da wani daga cikin masu tsaron...
An Yanke Wa Jarumin Bollywood Salman Khan Hukunci Shekara Biyar A Gidan Yari
Wata Kotu a Kasar Indiya ta yankewa shahararen jarumin finan-finan Indiya Salman Khan hukuncin zaman shekaru biyar a gidan...
A yaune 'Ya'yan tauraron fina-finan Hausa, Rabi'u Rikadawa, Fatima da Al-Amin sukayi saukar karatun Qur'ani a makarantar Isilamiyarsu, Mahaifin nasu ya saka hotunan 'ya'yan nashi yana tayasu murna.Muna...