Gwamnati Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami'o'i - NewsHausa NewsHausa: Gwamnati Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami'o'i

Pages

LATEST POSTS

Friday 8 September 2017

Gwamnati Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami'o'i



Gwamnatin tarayya ta cimma yarjejeniya da kungiyar malaman jami'o'i wadanda 'ya'yanta ke yajin aiki kan kin biyansu wasu bukutunsu da gwamnati ta yi masu alkawari a can baya.

Sai dai Shugaban kungiyar na Kasa, Abiodun Ogunyemi ya nuna cewa Uwar kungiyar za ta tuntubi rassanta na jami'o'i wanda a wannan mataki ne za su yanke shawara game da janye yajin aikin.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment