TIRKASHI! : An Sace Sadaki Bayan Daurin Aure A Kano - NewsHausa NewsHausa: TIRKASHI! : An Sace Sadaki Bayan Daurin Aure A Kano

Pages

LATEST POSTS

Saturday 22 July 2017

TIRKASHI! : An Sace Sadaki Bayan Daurin Aure A Kano


Daga Shafin Yasir Ramadan Gwale

"Jiya (Juma'a) na yi Sallah a Masallacin Al-Furqan. Sai aka daura aure, aka bada sadaki dubu hamsin. Amma ana gamawa, kafin Waliyyi ya fito daga masallaci, har an sace sadakin. Ya duba aljihunsa, ya kara dubawa, ina! sun yi masa garin nan, Allah ya kyauta.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment