Airtel 20x : Yadda Zaka Sami N2000 Akan Naira Dari Kacal
Kamfanin Airtel ya kasance kusan nagaba a bangaren bada bonus na abinda ya shafi na kudi ko na data, wanda hakan yasa mutane ke kara rububin zuwa wannan kamfanin. Kamar dai yadda suka saba, kamfanin Airtel sun fito da wani sabon tsarin bonus mai taken 20x bonus wanda ke baka damar linka kudin katin wayarka har sau ashirin (20 times). Misali, da wannan tsari zaka iya linka naira 100 ta koma 2000 wanda N500 daga ciki zata kasance ta kira to all networks, N1500
kuma a matsayin data ta browsing.
Ta yaya zan iya cin moriyar wannan garabasar?
Abun ba wahala gareshi ba, kawai kayi amfani da daya daga cikin jerin lambobin nan dake kasa: 1. Sanya katin N100 sai ka danna *241*100# 2. Katin N200 sai ka danna *241*200# 3. Na N300 sai kasa *241*300# 4. Na N500 sai kasa *241*500#. Har ya zuwa na N1,000 wanda shima zaka danna *241*1000# arewamobile.com -Bonus din in an baka yakan dauki kwana 30 kafin yayi expire -Sannan kuma zaka iya sake shiga tsarin bonus din a duk lokacin da ka ga dama. -Yana dakyau ka fara jaraba code din kafin ka sanya katin duba da cewar tsarin yana zabar layuka…
Download Our Official Android App on Google Playstore HERE OR Download from another source HERE
Subscribe to our posts and be the first to receive email updates.
About Clonebar Blog
Clonebar.com Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats On Mtn, Etisalat, 9mobile, Glo And Airtel, Latest Phone And PC Updates, Tweaking Guides And Tech News.
No comments:
Post a Comment