[Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur - NewsHausa NewsHausa: [Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Pages

LATEST POSTS

Friday 21 July 2017

[Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasar Sudan. Kuma an fara saukar masa da wata Sura wai ita Suratu Dárfur ita ce yake karantawa da larabcin yan koyo, ba fasaha ba gishiri ko kadan.

Ku saurara ku ji, kafin wani lokaci ya samu mabiya

Allah ka kara mana hankali da basira.


Download Audio Now






Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment