Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya. - NewsHausa NewsHausa: Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya.

Pages

LATEST POSTS

Thursday 20 July 2017

Kalli Hotunan Wata Gidan Yari (Kaso) A Kasar Saudiya.


Wato wani abu idan ka gani internet ko a duniya sai kaga kamar cewa shin miyasa kai kasar ka babu irin wanannan abu saboda a gaskia yanxu nidai ban taba ganin gidan yari ( kaso) irin wanannan ba.Ga hotunan kamar haka:
Wanannan bakin harabar Gidan ne
 Wanannan wajen shine wajen da suke cin abinci idan ka lura gasu nan sun biyo layi domin ci
Wanannan shine muhali ma'ana wajen barcinsu

Wanannan shine wajen karatun su


Lallai wanannan Gidan Yarin ba irin na.......


Wanannan shine wajen wasa



Wanannan shine wajen Motsa jiki


ku kasance da ®www.hausoaded.com



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment