Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango - NewsHausa NewsHausa: Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango

Pages

entclassblog-bg
entclass-fire LATEST POSTS entclass-fire

Sunday, 30 July 2017

clonebar

Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango

FB_IMG_1501453326126
Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango

Daga Aminu Dankaduna Amanawa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana'ar man fetur, ba sana'ar da ta kai sana'ar fim samun kudi.

Adam A Zango ya bayyana haka ne, a zantawarsa da Gidan Rediyon BBC.

Jarumin ya kara da cewa fim din Gwaska na daga cikin fina-finan da ya samu kudade a dukkanin fina-finnan da ya aiwatar, Kana ya bayyana wakar "Gumbar Dutse" a matsayin wakar dake zama bakadamiyar sa daga cikin wakokinsa.

facebook/Rariya

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment