Matasa Sai ku zage Damtse ku fito Takara !!! - NewsHausa NewsHausa: Matasa Sai ku zage Damtse ku fito Takara !!!

Pages

LATEST POSTS

Thursday 27 July 2017

Matasa Sai ku zage Damtse ku fito Takara !!!



Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin da zai bai wa matasa damar takarar mukaman shugaban kasa da gwamna da dan majalisar dattawa da na wakilai.

Kudirin dai ya bai wa matasa masu shekara 35 damar shiga takarar neman shugabancin kasar yayin da ya bai wa matasa masu shekara 30 damar neman gwamna.

Haka zalika, kudurin ya amince 'yan shekara 25 su tsaya takarar zama wakilai a majalisar wakilan kasar.

'Yan majalisar sun kuma amince da dan takara mai zaman kansa.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment