Waka / Addu ’ a : - Rayuwa Da Mutuwa Rabbana Ta ’ ala Allah Kaba ‘Baba Buhari Sauki’ mp3 - NewsHausa NewsHausa: Waka / Addu ’ a : - Rayuwa Da Mutuwa Rabbana Ta ’ ala Allah Kaba ‘Baba Buhari Sauki’ mp3

Pages

LATEST POSTS

Friday 28 July 2017

Waka / Addu ’ a : - Rayuwa Da Mutuwa Rabbana Ta ’ ala Allah Kaba ‘Baba Buhari Sauki’ mp3


Wannan Wata Sabuwar Wakace Da Da Aka Shiryawa “General Muhammadu Buhari” Ta Addu”a Allah Ya Bashi Sauki,
Kusan A Kodayau She Muna Samun Labarin Tabbacin “Baba Buhari” Na Cikin Kara Samun Sauki A Jinyar Da Yakeyi.

Haka Kuma mun Samu Labarin Cewa Lallai Nan Bada Jimawa Ba “Baba Buhari” Na Gab Da Dawowa a Najeriya Daga Yanzu Zuwa Kowanne Lokaci.

Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Labarai Da Dume Dumen Su A Cikin Wannan Shafi Na Mu.
Baya Ga Haka Fatan Zakuci Gaba Da Ziyartar Mu Domin Samun Sababin Wakokin Siyaya Masu Zuwa Insha Allah “Ga Wannan Waka Nan Saiku Sauke Ta A Kan Wayar ku, Ku Saurara Kuji Fatan Alkairi.


Download Audio Now





Sources :pressloaded.com

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment