Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji - NewsHausa NewsHausa: Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji

Pages

LATEST POSTS

Thursday 9 August 2018

Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji

shugaban kasa muhammadu buhari ya samu jika wanda a jiya diyarsa zahra buhari ta haihu a asibitin kasar spain a jiya 9/07/2018.

Ta haihi namiji yaro Allah ya raya a bisa sunnah.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment