'Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano - NewsHausa NewsHausa: 'Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 7 August 2018

'Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano

'Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano

A karin farko, a zaben shekarar 2019, an samu jarumar fina-finan Hausa, Maryam Isah Abubakar ta fito ta bayyana ra'ayinta na tsayawa takarar gwamnan jihar Kano karkashin wata jam'iyya me suna RP.

Maryam dince da kanta ta wallafa wadannan hotunan dake dauke da bayanin tsayawar takarar ta ta.

Saidai bata yi wani cikakken bayani akan wannan lamariba

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment