Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya sami matar aure - NewsHausa NewsHausa: Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya sami matar aure

Pages

LATEST POSTS

Friday 10 August 2018

Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya sami matar aure

Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya samu matar aure

Allah buwayi gagara misali, me shirya wanda yaso a lokacin da yaso, wani jar fatane dan kasar China Rahotanni suka tabbatar cewa ya amshi addinin Musulunci a Jihar Filato inda ya zabi sunan Samir kuma har ya samu matar aure.

Lamarin ya farune a karamar hukumar Wase dake jihar, kamar yanda jaridar Rariya ta ruwaito.




Muna fatan Allah ya karamai Imani da soyayyar addini ya kuma karo mana irinshi.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment