Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie - NewsHausa NewsHausa: Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie

Pages

LATEST POSTS

Thursday 2 August 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie

Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie

Adam A. Zango na ci gaba da wallafa hotunan abokiyar aikinshi, Zainab Indomie a dandalinshi na sada zumunta inda a jiya yace yana taimaka matane saboda duk sauran wanda suka moreta sun yi watsi da ita, shine kadai ya rage mata a masana'antar.

A nan ma wasu hotunan nata ne da Adamun ya wallafa.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment