Maryam Gidado tasha ruwan Allah wadai akan wannan hoton - NewsHausa NewsHausa: Maryam Gidado tasha ruwan Allah wadai akan wannan hoton

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 28 August 2018

Maryam Gidado tasha ruwan Allah wadai akan wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kamar kowace jarumar fim din Hausa, takan saka hotuna lokaci zuwa lokaci a dandalinta na sada zumunta kuma masoyanta sukan yaba, saidai a wannan lokacin labari ya sha ban-ban, dan kuwa wannan hoton ya jawo mata surutai daga masoyan nata.

Da dama da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan hoto sun ce bai dace ba sam musulma ta dauki irin wannan hoto haka kuma har ta nunawa Duniya.
Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton:

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE

No comments:

Post a Comment