Music: Adam A Zango - Farin Ciki - NewsHausa NewsHausa: Music: Adam A Zango - Farin Ciki

Pages

LATEST POSTS

Thursday 9 August 2018

Music: Adam A Zango - Farin Ciki


Albishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa waka adam a zango mai suna "farin ciki" indai baku manta jarumin ko ince mawakin ya aza gasar rawa akan wannan waka akan kudin dala america $300 wanda idan anka chanzasu zasu kai kimanin naira dubu dari da takwas N10,8000.

To yau ga wakar domin ku sauraro din jinta kuma da wanda zai shiga wannan gasa.
                Download Now

©Hausaloaded

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment