FATAWAR RABON GADO (56)|Dr.Jamilu yusuf zarewa - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (56)|Dr.Jamilu yusuf zarewa

Pages

LATEST POSTS

Saturday 24 September 2016

FATAWAR RABON GADO (56)|Dr.Jamilu yusuf zarewa

FATAWAR RABON GADO (56)
Assalamu alaykum.
Malam inada tambaya? Allah gafarta malam, shin idan mace ta rasu batada miji da iyaye sai '' ya'ya uku mata batada namiji, shin '' yan uwanta da suke uba daya sunada gadonta?
Amsa :
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ta bari kashi uku, sai a bawa 'ya'yanta kashi biyu, ragowar kashi dayan sai a bawa 'yan'uwanta da suka hada uba daya in har babu shakikai.
Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
19/Dhul-Hijjah /1437
21/09/2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment