FATAWAR RABON GADO (55)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (55)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 20 September 2016

FATAWAR RABON GADO (55)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (55)
Tanbaya?
Assalamu Alaikum
Akaramakallahu ina neman karin bayani,   Wata mata tarasu, bata da Yaya, ba uwa ba uba, bata da miji, sai wayanda suka hada uwa da uba, da wayanda suka hada uba kawai,, cikin yan uwan nata Akwai maza akwai mata,  a yan ubama akwai maza da mata. Ya gadon ta zai kasan ce ? Allah ya karawa Dr. Lafiya.
Amsa :
Wa alaikumus salam,
Za'a raba abin da ta bari ga yan'uwanta Shakikai, duk namiji ya dau rabon mata biyu. 'Yan' uwa da aka hada uba kawai basa GADO matukar akwai namiji a shakikai.
Allah ne mafi sani.
Amsawa Dr Jamilu Zarewa                                     18/Dhul-Hajjah /1437
20/09 /2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment