Yadda zaka hada video cartoon a wayar android saukake - NewsHausa NewsHausa: Yadda zaka hada video cartoon a wayar android saukake

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 20 September 2016

Yadda zaka hada video cartoon a wayar android saukake

Yadda zaka hada video cartoon a wayar Android
Sanu da zuwa wanannan shafi mai albarka sadeeqmedia
Ina muku barka da kamalla hidimar sallah lafiya,sadeeqmedia yana baku wanannan tutoria a cikin goron sallah
Sanin mutanene da dama suna ganin cartoon video wanda sune irin tom and jeery da kuma irin wasu cartoon na kawatarwa to yau in sha Allah zakaga yadda ake yinsa
To babu wani abu da ake bukata shine kwae  abinda ake bukata shine wani application ne mai suna "Poppy Toons"
Domin download din wanannan application sai ka latsa nan poppy Toons
Bayyan kayi downloading kana budewa sai ka shiga create bayan ka shiga zaka ga hotuna sai ka zabi ko wani kala kake bukata sai ka sanya masa magana
Dayan biyu ko ka sanya Audio or Recording sai kayi save shikenan
Allah ya bada sa'a
Domin karin bayyani sai ka ajiye comment dinka ko ka tuntubi wanannan number waya 09032038203


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment