YADDA AKE TURO APPLICATION A WHATSPP A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI - NewsHausa NewsHausa: YADDA AKE TURO APPLICATION A WHATSPP A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI

Pages

LATEST POSTS

Thursday 29 September 2016

YADDA AKE TURO APPLICATION A WHATSPP A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI

yadda tura application a whatsapp cikin saunki
wanannan nasan wasu zasuyi mamakin ya za'ayi a tura application a whatsapp wasu kuma sunji labari amma basu san yadda akeyi ba to yau in sha allah komai yazo karshe
hanya da zakabi ka turawa abokinka ko budurwaka application a whatsapp
abu na farko shine kaje cikin file dinka inda application dinka suke sai ka danne sosai sai ka yi rename zakaga misali snapchat.apk to sai kayi rename zuwa text
mataki na biyu sai kaje whatsapp dinka ka kayi (press) inda kake tura hoto ko video zakaga inda folder document. take sai ka shga kaje folder  da ka san kayi rename na application sai ka danna
sai kayi send shikenan
shi wanda ka turawa yana download zai nuna masa yayi installing
shikenan ALLAH. ya bada sa'a
domin karin bayyani ka tuntubi wanannan number 09032038203


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment