Ma'aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa - NewsHausa NewsHausa: Ma'aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 27 September 2016

Ma'aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa


Tambaya?
Assalamu alaikum mallam menene matsayin kallon tsaraicin ma aurata?

Amsa :

Wa'alaykumussalam. Ya halatta ma'aurata su kalli tsaraicin junansu, Saboda Annabi s.a.w. yana wankan janaba da matansa, kamar yadda hadisai suka tabbatar.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment