FATAWAR RABON GADO (53)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (53)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Sunday 18 September 2016

FATAWAR RABON GADO (53)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA


Dr jamilu yusuf zarewa
FATAWAR RABON GADO (53)
Tambaya?
Assalamu Alaikum malam ina neman qarin bayani akan rabon gado,,,
Mace ce tamutu tabar danta 1 da mijinta da maifiyarta da kuma yan uwanta shaqiqai, yaya rabon gadonta yake?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Za'a raba abin da ta bari gida:12, sai a bawa mijinta kashi uku daga ciki, mahafiyarta kashi:2, sai a bawa danta ragowar kashi bakwan.                                                              'Yan'uwa shakikai ba sa GADO mutukar akwai Da.                                                           
Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
13/12 /1437
15/09 /2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment