October 2016 - NewsHausa NewsHausa: October 2016

Pages

LATEST POSTS

Monday, 31 October 2016

Got the money (the video )

Got The Money (The Video) Ellyman is back with a brand new JAM> www.bit.ly/2eoX5wU .Rudeman here so http://www.winthrillsnetwork.com/ppc.php?id=9024b7e25bc14383becda7f71c1e3...

Sunday, 30 October 2016

FATAWAR RABON GADO (71)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (71)Tambaya? Assalamu alaikum, malam ina da tambaya. Kanina ne ya rasu bai yi aure ba yana da uwa da uba a raye, yana da kannai 2 macce daya namiji daya, sai ni yayarshi, Dan Allah...

AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?

Assalamu alaikum warahmatullahbismillahi rahamani raheemsanu da zuwa sadeeqmedia blog yau munzo muku da wani sabon al'amari AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?Ka danna *902#  akan layin airtel...

FATAWAR RABON GADO (70)|DR JAMILU ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (70)**Tambaya?* Assalamu alaykum, Don Allah Malam idan mace ta mutu ta bar mijinta da iyayenta amma ba '' 'ya''yafa, yaya rabon su zai kasance? *Amsa:*Wa alaikum assalam, Za'a raba...

FATAWAR RABON GADO (69)|DR JAMILU ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (69)Tambaya? Assalamu Alaikum, Malam don girman Allah a taimake ni da Amsan tambaya ta kamar haka :Mace ce ta mutu bata da iyaye ba Da ba jika sai qanwarta guda daya shaqiqiya sai kuma...

Saturday, 29 October 2016

Ellyman is back

Ellyman is BACK with A brand new single titled GOT The MONEY Ellyman na rastaman. bit.ly/2e7psCw http://www.winthrillsnetwork.com/ppc.php?id=2090fb7a6d0c307aa7f4ca8e1d734...

DUKIYAR KASA TA GWAMNATI CE!!!|DR.JAMILU YUSUF ZAREWA

DUKIYAR KASA TA GWAMNATI CE ! ! ! Tambaya? Assalamu alaykum, malam da fatan kana lafiya, Tambayata itace :-Shin wa yake da ikon tasarifi cikin dukiyar kasa, gwabnati kadai ko talakawa ma suna da rabo...

Wednesday, 26 October 2016

HUKUNCIN FADIN (JUMA'AT MUBARAK)|DR.JAMILU YUSUF ZAREWA

HUKUNCIN FADIN (JUMA'AT MUBARAK) Tambaya? Assalamu Alaikum. Dr ko ya halatta Musulmi yayi wa dan'uwansa murna da zagayowar juma'a ta hanyar sako a wayar sailula kamar ace JUMA'A KAREEM ko JUMA'A MUBARAK?...

sabuwar fasaha:yadda ake banruwa da mashin banruwan lambu ,da shinkafa (kalli hotuna)

Assalamu alaikum warahamatullah Bismillahi rahani raheeembarka da zuwa wanannan shafi mai albarka shine  sadeeqmedia blog yau nazo muku da wani sabon al'amari shine yadda ake banruwa da lambu,shinkafa...

Tuesday, 25 October 2016

AIRTEL yadda zaka samu 8times bonus recharge card and Data

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHbarka da asuba da fatan kowa ya tashi lafiya sanunku da zuwa wanannan shafi mai albarka na sadeeqmedia bloga kwanankin bayyani nayi muku bayyani akan yadda zaka samu 6times...

FATAWAR RABON GADO (68)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (68)**Tambaya:*Assalamu alaikum tambaya mutum ne ya mutu yabar mace da yan'uwansa shakikai ba yara kuma mahaifansa sun mutu to Meye kason matar tasa?*Amsa:*Wa alaikum assalam, za'a...

Monday, 24 October 2016

(mp3)complete wa'azin kasa A Garin kano Ta Dabo 2016

*Wa'azin 'Kasa A Garin Kano Ta Dabo 2016*➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖☑ Wadannan Sune Wa'azin Da Kungiyar Jama'atul Izalatil Bid'ati Wa'iqamatis Sunnah Ta Shirya Gabatarwa A Filin Wasa Na Sani Abacha Dake Kofar Mata anan...

Saturday, 22 October 2016

WA'AZIN KASA NA JAHAR KANO 2016 MP3

WA'AZIN KASA NA JAHAR KANO 2016 Mp3.Jerin gwanon wa'azozin kasa na dare da akagabatar a garin kano.sai ka danna wajen da anka rubuta download mp3 zai kaika inda zakayi download successful wassalam001-...

Friday, 21 October 2016

Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasa

Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasaHadarin Jirgin kasa da ke kan hanyar zuwa Yaounde Rahotanni daga kasar Kamaru sun ce akalla mutane 53 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin jirgin kasa.Jirgin...

Audio:- Wakokin Aminu Ala Guda Biyar (5) Ala Shahara

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kuna lafiya a yau wanannan shafi mai albarka sadeeqmedia blog nazo muku da wakokin shahararen mawakin arewa wato Aminu  Abubakar Ladan...

FATAWAR RABON GADO (67)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (67)Tambaya? Assalamu alaykum Dr. Mace ce ta rasu ta bar uwayenta guda biyu da diya mata guda biyar, shin yaya rabon gadon ta zai kasance? Amsa :Wa alaikum assalam,  za'a raba...

Thursday, 20 October 2016

labari da dumi duminsa:A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels(kalli hotuna)

A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin BrusselsLambar yabon wanda mataimakin Firayin Ministan kasar Belgium kuma ministan harkokin kasashen waje da harkokin kasashen Turai, Mista...

Da Yardar Allah Buhari Zai Zarce A Zaben 2019, Idan Ya Gama Kuma Ni Zan Maye Gurbinsa A Zaben 2023, Inji Hanarabul Gudaji Kazaure

Da Yardar Allah Buhari Zai Zarce A Zaben 2019, Idan Ya Gama Kuma Ni Zan Maye Gurbinsa A Zaben 2023, Inji Hanarabul Gudaji KazaureDan Majalisa mai wakiltar Kazaure, Roni, 'Yan Kwashi a Majalisar wakilai...

Wednesday, 19 October 2016

MUSULMI ZAI IYA SALLAH A COCI!|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

MUSULMI ZAI IYA SALLAH A COCI ! !*Tambaya:*Assalamu alaikum, Malam  Shin ya halatta musulmai su yi sallah a coci kamar ranar juma'a ?*Amsa:*Wa alaikum assalam, da yawa daga malamai sun tafi akan...

Tuesday, 18 October 2016

Kyakyawar Budurwa Mai Gemu Ta Shiga Kundin Tarihin Duniya(kalli hotuna)

Kyakyawar Budurwa Mai Gemu Ta Shiga Kundin Tarihin DuniyaDaga Ahmadu Manaja Bauchi A wani sabon rahoton hukumar ajiyar abubuwan tarihi a duniya “Guinness World Records” a bana sun bayyanar da wata matashiya...

LATESTNEWS:Hukumar EFCC ta kama wani tsohon Gwamna da dan sa

– Hukumar EFCC ta karo tado maganar Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa, Murtala Nyako– Hukumar EFCC ta kama Tsohon Gwamnan da kuma dan sa, Abdul Azeez Nyako– Abdul Azeez Nyako dai Sanata ne yanzu haka a Majalisar...

Monday, 17 October 2016

sakon malam Aminu Daurawa Ga Rahama sadau

Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma SadauRAHAMA SADAU, HAKIKA Ki SANI MUSULINCI ADDINI NE WANDA YA YARDA DA IDAN MUTUM YA YI KUSKURE A KIRA SHI A GAYA MASA GASKIYA, A TUNATAR Da sHI AYOYIN ALLAH, KO YA...

Dole Buhari Ya Duba Korafin Uwargidansa Aisha- Majalisar Wakilai

Dole Buhari Ya Duba Korafin Uwargidansa Aisha- Majalisar Wakilai* An Yi Wa Hirarrakin Buhari Da Aisha Gurguwar Fahinta - Gwamna Okorocha________________________________________________'Ya'yan majalisar...

Sunday, 16 October 2016

FATAWAR RABON GADO (66)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (66)Tambaya? Assalamu alaikum Da fatan Malam yana cikin koshin lafiya. Don Allah a taimakeni da wannan: mata ta rasu babu miji, uwa ko uba, saidai diya mace da 'yan uwa mata guda biyu...

BREAKING:customs Dismisses 17 officers for Drug Addiction certificate forgery

Customs Dismisses 17 Officers for Drug Addiction, Certificate ForgerySeventeen (17) Junior Officers of the Nigeria Customs Service have been dismissed from the Service for offences ranging from drug addiction,...

LATEST :Ana zaman dar-dar a Kaduna

Rahotanni daga jahar kaduna dake arewacin Najeriya na cewa al’umma na zaman dar-dar sakamakon wani rikici da ya barke a jiya asabar a yayin da wasu mambobi na ‘yan uwa musulmi ta ‘yan Shi'a ke kokarin...

AN DAKATAR DA WASU JAMIAAN GWAMNATIN TARAYAR NAJERIYA BAKIN AIKI

Kakakin Ministan tarayyar Abuja Abubakar Sani yayi wa wakilin sashen Hausa Hassan maina Kaina dalilin wannan dakatarwan.‘’Ba shakka wadannan jamiaan an dakatar dasu ne sabo da irin zarge-zargen da ake...

Saturday, 15 October 2016

HUKUNCIN WANDA YA SABAWA AYOYIN RABON GADO?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*HUKUNCIN WANDA YA SABAWA AYOYIN RABON GADO*? *Tambaya?* Assalamu alaikum mallam menene hukuncin wanda ke kokarin ganin an baiwa mace  kason da aka bawa namiji wajen rabon gado? *Amsa* :Wa'alaykumussalam,...