Wata rana Manzon Allah (SAW) yana zaune tare da Sahabbansa, sai ya fara tambayar su daya bayan daya, sai ya fara da Sayyidina Abubakar 'yantaccen wuta Yace: "Yaa Abubakar! Me kake so a duniya? Sai...
Dr Zainab Adiya ta Kammala digirin digirgir na sanin makamar Injiniyanci na Sinadarai a daya daga cikin manyan Jami'oi duniya masu girma ta Leeds dake garin Landan a Ingila. Dr Zainab Adiya ta kasance...
If you've noticed; MTN NG has revisited their data plans list, made changes and increased the volume of some sets of data bundles. Now, you can get 50MB for N100 instead of 30MB (before), and 150MB for...
Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. ZangoDaga Aminu Dankaduna AmanawaFitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana'ar man...
Masallacin wani wuri ne na bauta ga mabiya addinin Islama, inda al'ummar Musulmi ke taruwa su yi sallah cikin jam'i.Akwai gine-ginen masallatai masu kayatarwa a duniya wadanda wata kila ba ku taba sanin...
Abin da yasa Nafisa Abdullahi ta kama Gida KadunaJaruma Nafisa Abdullahi ta na daya daga cikin jarumai mata a Kannywood da suka dade ana damawa da su.Jarumar ta yi mana bayanin dalilin da yasa ta kama...
(Gaskiyar magana) Kwana biyu da ya wuce, na yi rubutu game da abinda ya shafiAdabin Bariki. Na fadi nau'ika na karuwai da rabe raben su. A cikin masu comment akwaiwadanda su ka yi ta tambaya ta, Mata...