September 2017 - NewsHausa NewsHausa: September 2017

Pages

LATEST POSTS

Saturday, 30 September 2017

AN NADA ALI ARTWORK SARKIN BARKWANCIN HAUSA/ AN KARRAMA AMINU ALA A KADUNA.


Wata kungiya mai rajin zaburar da matasa a najeriya, ta ba da sarautar barkwanci ga shahararren mai ba da dariyar nan Ali Artwork inda aka bashi sarkin barkwanci wato KING OF COMEDIANS a turance.
Bikin karramawar da ya gudana a arewa house ranar asabar wanda kungiyar mai suna Hausa Fulani Youth Development ta tsara, sun karrama fitattun mutane irin su mawaki Aminu Ala, gwamnan jihar zamfara da dai sauransu, Tun da farko sai da aka fara gabatar da makaloli daga bakin wa su shahararrun masana a kan tasirin da matasa za su iya yi da kuma gudunmawar da za su iya bayarwa akan kasa da kuma sha'anin siyasa.
Godiya Daga garesa
"Alhadulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Another wonderful award from Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum was given to me as; The King of Hausa Comedy (Sarkin Masu Barkwancin Kasar Hausa). My regards to the chairman of the forum in person of Com. Abdulaziz Muhd Bala Tibiri, Alhaji Auwal Altine Maianguwa; Director State affairs Sokoto and indeed all the people that attended the ceremony. However, I don't forget you my family, friends and fans for your support. Together we can succeed!!! @ Kaduna State"

Video:- RIGAR ARO officail Trailer Starring Adam A zango|| Hafsat Idris|| Bello Muhammad bello

Wannan fim an nuna sababin yadda anka watsawa nura m inuwa  acid sak sanadiyar yadda shahararren mawakin nan nura m inuwa ya fara waka ya samu daukaka sai anka watsa masa acid.Wannan fim din yana nuna yadda abin ya faru ne wanda a company Abnur entertaiment ne anka shirya shirin wada yake dauke da yan Wasa kamar haka:
Adam A zango a matsayin Nura M Inuwa
Bello Muhammad bello
Hafsat Idris
Tijjani Faraga.
Da dae sauransu sai ku saukar da wannan trailer domin kalla.


Sport:- VIDEO HIGHLIGHTS: Manchester United 4-0 Crystal Palace (Premier League)

Manchester United put in a dominant performance to beat a terrible Crystal Palace, who have lost all seven Premier League games this season without scoring.
Unbeaten United led within three minutes when Marcus Rashford’s excellent work on the left wing ended with a cut-back to Juan Mata, who steered home from 10 yards out.
Their second came when Ashley Young crossed for Marouane Fellaini to volley home from two yards out at the back post.
Fellaini scored his second goal with a close-range header from Rashford’s free-kick early in the second half.
Romelu Lukaku scored a late fourth – his 11th goal in 10 United games – by converting Anthony Martial’s cross from close range.





Sport:-VIDEO HIGHLIGHTS: Huddersfield Town 0-4 Tottenham (Premier League)

Tottenham went second in the Premier League with a 4-0 win at Huddersfield Town as Harry Kane took his September goals tally to 13.
Harry Kane ended his free-scoring September in fitting fashion as his brace helped Tottenham to a 4-0 Premier League win over Huddersfield Town.
The England striker has been sensational since the turn of the month and went into Saturday’s contest at the John Smith’s Stadium with 11 goals in September, including five in the last two games, and he wasted little time in adding to that number.


Dalilai guda 10 da suka sa ALI NUHU Yayi fice kuma ya zama abin koyi a masana'antar kannywood

Hakika masana’antar kannywood ta samu babban abun
al’fahari kasancewa tare da wannan jarumin a masana’antar.

Ga wasu dalilai 10 da muke ganin cewa sune abubuwan da
yasa yan arewa ke farin ciki gannin wannan tauraron wanda
aka wa lakabi na “sarkin kannywood” a talabijin;

1. Ya dade yana harkar fina-finai

Tun shekara 1999 Ali nuhu ya fara fitowa cikin fina-finai kuma
babban shirin da ya fitar dashi idon jama’a shine “sangaya”.

2. Banda Kannywood jarumin jakada ne a masana’antar Nollywood

Wannan jarumin ya nuna mana cewa banda haushen hausa ya
kware wajen yin fina-finai cikin harshen turanci.Ya fito a cikin
shirin nollywood da dama.

3. Ya amshi lambar yabo da dama

Wannan jarumin ya amshi lambobin yabo bila adadi cikin gida
har da ƙasashen waje.

4. Shi na kowa ne

Indai ta yadda abokan hamayen shi na masana’antar zasu
samu karuwa wannan jarumin yana gaba gaba wajen tabbatar
da haka kuma sauran jaruman na alfahari kasancewa tare
dashi.

5. Yana da ƙwarjini har ƙasashen waje da masana’antu daban daban

Hakika idan muka shiga wasu kasashe zamu ji cewa sunan Ali
Nuhu yana yaduwa sanadiyar rawan da yake takawa a wajen
yin fim.

6. A harkar fim ya nuna cewa na “Uba da ɗa” ne

Shima dai dan sa Ahmad Ali Nuhu ya fara fitowa a fina-finai
hausa tun yana dan yaro bayan ya bayyana ma uban shi cewa
shima a gaskiya yana sha’awar yin fim, ganin cewa faduwa ta
zo dai dai da zama uban ya mara masa baya amma da
sharadi na dole sai ya dage wajen koyan ilimi kuma zai dinga
yin haka idan ya samu hutu daga makaranta.

7. Da ka ganshi ka gan tambarin Arewa

Shi dai wannan jarumin baya boye ma jama’a a duk inda ya
sinci kanshi cewa shi ban dan arewa bane kuma kullum yana
neman yadda zai yada al’adar yan arewa ga sauran jama’a.

8. Suma masoyan shi suna farin ciki

idan suka ci karo dashi
Ganin cewa ya shahara a fannin shirya fina-finai jarumin baya
kyamar tarbar masoyan shi a duk inda ya gamu dasu.

9. Yana son ƙwallon kafa kuma yana tare da tawagar Nijeriya
dari bisa dari

Duk wani wassan kwallo da ya danganci Nijeriya tauraron
Kannywood yana gaba gaba wajen goyon bayan tawagar kuma
aboki ne ga yan wassan super eagles.

10. Ko zamu iya cewa mutu ka raba?

A yanzu dai wannan jarumin yana da shekaru 43 a duniya kuma ya kwashi shekara 19 yana nishatarda mu. Har yanzu
jarumin yana nuna cewa kamar yanzu ya fara wannan sana’ar
shirya fina-finai kuma ba alamun gazawa tare dashi.
Daga nan mu dai muna jinjina ma wannan ƙwararren jarumin
da ayyukan da yake yi wajen fadakarwa, nishatarwa tare da
ilmantar da mutanen Arewa.

1) Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)  
2) HADIZA GABON TA ZAMA MAWAKIYA Ku kalli videon wakar datayi 
3) RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA 
4) Subahanalillah Ku Kalli videon yadda Aka Kama wani mutumi shi da uwar matar sa 
5) Video: KU KALLI VIDEON YADDA WATA AMARYA TA KASHE KANTA RANAR DAURIN AUREN T

Babu Bambamci Tsakanin Fina Finzan Kannywood Da Nollywood - Inji Hadiza Gabon

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta soma fitowa a fina-finan Nollywood da ake yi a kudancin Najeriya.


Jarumar ta shaida wa kafar bbc hausa cewa ta fara gwada sa’arta a fina-finan Nollywood ne domin ta nuna basirar da take da ita ta yin fina-finai a ɓangarori daban-daban.

A cewarta, “Ba wannan ne karon farko da na soma yin fim da turanci ba. Lokacin da na je Amurka, na fito a gajerun fina-finan turanci, amma wannan ne karon farko da na fito a fina-finan Nollywood.

Fitaccen Jarumi kuma Furodusa a Fina-finan Nollywood Mike Ezuruonye da Jaruma Hadiza Gabon Ayayin Aikin fim ɗin Lagos Real Fake Life.
“Fitaccen jarumin Nollywood Mike Ezuruonye ne ya gayyace ni na fito a wani fim dinsa mai suna ‘Lagos real fake life’.

“Shi ne furodusan fim din kuma na fito ne a matsayin ‘yar arewa. Zan rika yin shiga irin ta bahaushiya don haka kayan da nake sa wa a fina-finan Kannywood irinsu nake sa wa a wannan fim”.

Hadiza Gabon ta ƙara da cewa “Tun da ya gaya min cewa zai so na fito a fim ɗinsa, na shaida masa cewa ba kowacce rawa zan taka ba. Ba zan fito a matsayin da zai saɓa da addini da al’adata ba”.

Jarumar ta ce babu wani “bambanci tsakanin yadda ake yin fina-finan Kannywood da na Nollywood idan ban da bamabancin harshe. Don haka na ji daɗin soma fitowa a fina-finan Nollywood”

1) Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)  
2) HADIZA GABON TA ZAMA MAWAKIYA Ku kalli videon wakar datayi 
3) RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA 
4) Subahanalillah Ku Kalli videon yadda Aka Kama wani mutumi shi da uwar matar sa 
5) Video: KU KALLI VIDEON YADDA WATA AMARYA TA KASHE KANTA RANAR DAURIN AUREN T

Friday, 29 September 2017

Shin Kunada Labarin Jaruma Hadiza Gabon Tazama Mawakiya Kuwa? Kalli Video Na Wakar Datayi

Turkashi Shin Kunada Labarin Jaruma Hadiza Gabon Tazama Mawakiya.

Shahararriyar Jaruma Wacce Take Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Mata Dake Taka Rawar Gani A Masana’antar Kannywood Wato Jaruma Hadiza Gabon Tafara Rera Waka Tata Takanta.

Yanzu Haka Harta Fara Fitar Da Tallan Video Na Wakarta Wanda Sunusi Oscar 442 Yabada Umarni, Karmu Cikaku Da Surutu Dai Ga Videon Kuyi Download

               DOWNLOAD VIDEO NOW


1) Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)
2) HADIZA GABON TA ZAMA MAWAKIYA Ku kalli videon wakar datayi
3) RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA
4) Subahanalillah Ku Kalli videon yadda Aka Kama wani mutumi shi da uwar matar sa
5) Video: KU KALLI VIDEON YADDA WATA AMARYA TA KASHE KANTA RANAR DAURIN AUREN T

RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA

A baya idan Baku manta ba An kori Rahama Sadau Daga Masana'antar Kannywood Sakamakon Yayi ma Classiq Kiss A waqar sa Wadda ya Gayyace Ta .
To a yau Rahama sadau ta bayyana dalilan ta nayi ma mawaki classicq kiss

DOMIN WADANNAN DALILAN SAUKO DA VIDEOS  DA TAYI JAWABI A WAYAR KU

Danna Alamar DOWNLOAD DOMIN SAUKAR DA VIDEON


            DOWNLOAD VIDEO NOW

1) Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)  
2) HADIZA GABON TA ZAMA MAWAKIYA Ku kalli videon wakar datayi 
3) RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA 
4) Subahanalillah Ku Kalli videon yadda Aka Kama wani mutumi shi da uwar matar sa 
5) Video: KU KALLI VIDEON YADDA WATA AMARYA TA KASHE KANTA RANAR DAURIN AUREN T

Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)

Lil-Ameer Mahaifiyar marigayi tana mamasoyan shi godiya game daaddu’o’in da suke yi

Hajiya Maimuna Hassantace bata taba sanin cewa ɗanta
yana da masoya sosai sai da alamarin ya faru

Mahaifiyar marigayi Ameer Hassan wanda aka sani da lil-
ameer ta ma masoyan shi godiya game da addu’o’i tare da
fatan alheri da suke yi ma iyalin shi.
A wata hira ta musamman da tayi da Arewa24 Hajiya
Maimuna Hassan tace bata taba sanin cewa danta ya kai
matsayin da ya kai sai da ajalin shi ya taho.
“Masoyan Ameer ina maku godiya da goyon baya da kuka
bamu, da wanda suke Nijeriya har da kasashen waje muna
ganin sakonin ku, mun gode kuma Allah ya saka maku da
alheri.
Bamu taba sanin Ameer yana da masoya sai da abun ya faru,
mun gode muna muku godiya” tace.
Mahaifiyar tace tana kewar marigayi tare da yaba halayyar shi
na yaron kirki ne kuma mai nagartaccen halin ne kuma yana
so mahahafiyar shi sosai.
Tayi kira ga sauran iyaye da su mara ma yaran su baya indai
suna da burin yin waka ba wai su tilasta masu wani buri
daban.
Marigayi ya rasu sanadiyar hatsarin da ya samu saman babur
hanyar shi zuwa gida a garin Kano.
Allah ya jikan shi da rahama... Ameen.

Ban Gamsu Da Shugabancin Buhari Ba, Inji Buba Galadima

     



Daya daga cikin jigogin da aka kafa jam'iyyar APC mai mulki, tare da kasancewa na gaba-gaba wajen fafutukar ganin Shugaba Muhammadu Buhari ya samu mulkin Najeriya, Injiniya Buba Galadima, ya ce bai gamsu da kamun ludayin gwamnatin ba.

A hirarsa da BBC Buba Galadima ya ce a yanayin salon jagorancin jam'iyyar da kuma mulkin da ake yi a kasar a yanzu, lamarin ya ba su mamaki domin sun yi zaton za a samu gagarumin sauyi a kasar zuwa yanzu, amma hakan ba ta kasance ba.
Ya ce abin takaicin shi ne Allah ya jarrabi Shugaba Muhamadu Buhari da rashin lafiya, kuma dadin dadawa sai jam'iyyar ta kasa samar da wani kyakkyawan shugabanci, wanda duka wadannan abubuwa sun shafi yanayin mulkin.
Game da rashin ba shi wani mukami ko tafiya da shi a gwamnatin Buharin, Buba Galadima ya musanta cewa akwai wani sabani a tsakaninsu da Shugaban, wanda ake rade-radin cewa saboda hakan ne ba a tafiyar da shi.

Ya ce a matsayinsa na daya daga cikin wadanda suka assasa tafiyar har ta kai an kafa gwamnati ba ya bukatar har sai ya yi kamun kafa, ko wani tumasanshi a wurin Shugaba Buhari kafin a san da shi har a ba shi wani mukami.
Injinyan ya ce rashin ba shi mukami bai dame shi ba, domin kusan duk wadanda suka faro tafiyar tabbatar da kasancewar Buharin ya zama shugaban kasa, babu wanda aka ba wa wani mukami, don haka ce shi ba komai ba ne, yana mai shagube da cewa: ''Ni ai a cikin miya ban kai komai ba.''

"Buhari" ya yi wa Buba Galadima raddi
2015: Buba Galadima ya raba gari da Buhari
An nuna mana bamu iya ba - Galadima
Dan siyasar ya dangantaka ba shi mukami ga lamari na Ubangiji, yana mai cewa duk abin da mutum ya samu Allah ne, haka kuma in mutum ya rasa Allah ne, amma ba ya nadamar gwagwarmayar tabbatar da Buhari Shugaban kasa, don bai samu mukami ba.
Ya ce ba wata gafara da zai nema daga Shugaban, ko zai waiwaye shi da mukami, domin shi a saninsa ba wani abu da ya yi na sabamasa.
Game da dantakarar da Buba Galadiman zai mara wa baya a zabe na gaba na 2019, ya ce lokaci bai yi ba tukuna, amma idan lokacin ya zo zai karkata ga ra'ayinsa, ko da kuwa za a kashe shi ne.

Sai dai ya ce in har Buhari ya neme shi a tafiyar 2019, idan zai yi takara zai iya mara masa baya, amma ba wai haka kawai ya kai kansa tafiyar ba, ba tare da an gayyace shi ba.
Amma ya ce ko a yanzu Buhari ya kirawo shi ya ba shi mukami zai karba, domin magana ce ta kokarin ciyar da kasa gaba da yi wa al'umma hidima, amma ya wuce a ce ya je ya nemi a ba shi aiki a gwamnatin.
MAJIYA BBC HAUSA

Baiwa 11 Da Allah Ya Yi Wa Sheik Ja'afar Yayin Rasuwarsa


Daga Rabi'u Maiwaya Limawa
1.  SHAHADA: Ya yi Shahada iri daya da ta Sayyidina Umar (R.A)

2. Ya rasu ranar Juma'a: Rasuwar Ranar Juma'a alama ce da ake kyautata wa Mutum zato ya samu dacewa.

3. Mahaddacin Alkur'ani ne: Ana kyautata zaton duk wanda ya haddace Alkur'ani Mai Girma ya kuma kiyaye shi ya yada shi. Zai samu rabauta ranar Lahira.

4. Kisan Gilla: Duk Muminin da aka yi wa kisan gilla ana sa ran laifukan sa sun rataya a wuyan wanda ya kashe shi.

5. Ya cika da kalmar SHAHADA: Kafin rasuwar sa an ji shi ya na maimaita kalmar La ila ha illallah Muhammadur Rasulullah.

6. Dandazon Mutanen da suka halarci jana'izarsa: Ana kyautata zaton duk mamacin da mutane 40 suka halarci jana'izarsa wadanda ba sa shirka zai samu dacewa.

7. Ya rasu ya na Sallar Asuba. Sallar Asuba na daya daga cikin Sallah mai madaukakiyar daraja.

8. Limami ne shi: Jagorancin Sallah wata babbar baiwa ce da ke kusanta Bawa zuwa ga Allah. 

9. Ya Karanta Suratul MA'ARIJ: Kafin a kai ga kashe shi ya karanta sura daga cikin Alkur'ani Mai Girma.

10. Ya Dago Daga SUJADA: Sai bayan da ya dago daga sujada sannan makisan sa suka fara harbin sa.

11.Ya Nemi Gafarar Mutane Kafin Rayuwar sa. (Duk wanda na yi wa ba daidai ba don Allah ya yafe min).

Ya Allah Ka amshi shahadar Malam Mu kuma Allah Ya azurta mu da yin shahada.

Ali Nuhu Dalilai 10 da yasa jarumi yazama abun koyi a masana’antarKannywood

Hakika masana’antar kannywood ta samu babban abun
al’fahari kasancewa tare da wannan jarumin a masana’antar.

Ga wasu dalilai 10 da muke ganin cewa sune abubuwan da
yasa yan arewa ke farin ciki gannin wannan tauraron wanda
aka wa lakabi na “sarkin kannywood” a talabijin;

1. Ya dade yana harkar fina-finai

Tun shekara 1999 Ali nuhu ya fara fitowa cikin fina-finai kuma
babban shirin da ya fitar dashi idon jama’a shine “sangaya”.

2. Banda Kannywood jarumin jakada ne a masana’antar
Nollywood
Wannan jarumin ya nuna mana cewa banda haushen hausa ya
kware wajen yin fina-finai cikin harshen turanci.Ya fito a cikin
shirin nollywood da dama.

3. Ya amshi lambar yabo da dama
Wannan jarumin ya amshi lambobin yabo bila adadi cikin gida
har da ƙasashen waje.

4. Shi na kowa ne
Indai ta yadda abokan hamayen shi na masana’antar zasu
samu karuwa wannan jarumin yana gaba gaba wajen tabbatar
da haka kuma sauran jaruman na alfahari kasancewa tare
dashi.

5. Yana da ƙwarjini har ƙasashen waje da masana’antu daban
daban
Hakika idan muka shiga wasu kasashe zamu ji cewa sunan Ali
Nuhu yana yaduwa sanadiyar rawan da yake takawa a wajen
yin fim.

6. A harkar fim ya nuna cewa na “Uba da ɗane
Shima dai dan sa Ahmad Ali Nuhu ya fara fitowa a fina-finai
hausa tun yana dan yaro bayan ya bayyana ma uban shi cewa
shima a gaskiya yana sha’awar yin fim, ganin cewa faduwa ta
zo dai dai da zama uban ya mara masa baya amma da
sharadi na dole sai ya dage wajen koyan ilimi kuma zai dinga
yin haka idan ya samu hutu daga makaranta.

7. Da ka ganshi ka gan tambarin Arewa
Shi dai wannan jarumin baya boye ma jama’a a duk inda ya
sinci kanshi cewa shi ban dan arewa bane kuma kullum yana
neman yadda zai yada al’adar yan arewa ga sauran jama’a.

8. Suma masoyan shi suna farin ciki idan suka ci karo dashi
Ganin cewa ya shahara a fannin shirya fina-finai jarumin baya
kyamar tarbar masoyan shi a duk inda ya gamu dasu.

9. Yana son ƙwallon kafa kuma yana tare da tawagar Nijeriya
dari bisa dari
Duk wani wassan kwallo da ya danganci Nijeriya tauraron
Kannywood yana gaba gaba wajen goyon bayan tawagar kuma
aboki ne ga yan wassan super eagles.

10. Ko zamu iya cewa mutu ka raba?
A yanzu dai wannan jarumin yana da shekaru 43 a duniya
kuma ya kwashi shekara 19 yana nishatarda mu. Har yanzu
jarumin yana nuna cewa kamar yanzu ya fara wannan sana’ar
shirya fina-finai kuma ba alamun gazawa tare dashi.
Daga nan mu dai muna jinjina ma wannan ƙwararren jarumin
da ayyukan da yake yi wajen fadakarwa, nishatarwa tare da
ilmantar da mutanen Arewa.

kannywood:-Farawa da iyawaJaruman “mansoor” zasu karahaskawa cikin wani sabon fim

Sabon tauraruwar Kannywood Maryam Yahaya zata kara
fitowa cikin wani sabon fim tare da shahararren mawaki Umar
M.Sherrif.
Bayan fitowar su cikin shirin wanda tayi tasiri, zasu kara
haskawa cikin wanan sabon fim wanda kamfanin Maishadda
zata dauki nauyin kawowa.
Bisa ga yanda mai shirya fin a-finan hausa Abba Maishadda
ya sanar jaruaman zasu fito cikin sabon shirin fim mai suna
“M.A.R.I.Y.A”.
Sabon shirin Abba Maishadda zai shirya ta kana Ali Nuhu zai
bada umarni.
A hirar da tayi a baya Maryam ta bayyana cewa tun fitowar ta
a cikin shirin 'Mansoor' tauraron ta ke haskawa.
Jarumar ta sanar cewa zata koma makaranta tare yin fim
domin yin fim ba shi kadai bane a gaban ta.

Barcelona To Join English Premier League, Ligue 1 Or Serie A

Barcelona FC could look at joining the Premier League, Ligue 1 or Serie A if Catalan independence is secured.
The region is set for a controversial referendum on Sunday, with Catalunya seeking to be recognized as a nation in its own right.

However, the Spanish government has deemed the process illegal, with ballot boxes being seized and prime minister Mariano declaring that the vote “won’t happen.”
Catalan natives are pressing ahead with their proposal, and that includes a plan of action for sporting clubs should a new country be formed.

Clubs such as Barcelona, Espanyol and Girona would all face an uncertainty after the independence, but the region’s Sports Minister, Gerard Figueras believes that there are plenty of intriguing options to explore.

He told reporters, “In the case of independence, Catalan teams in La Liga – Barcelona, Espanyol and Girona – will have to decide where they want to play in the Spanish league or a neighbouring country like Italy, France or the Premier League.
“Now in Spain there teams from other countries who play in national leagues: clubs from Andorra in football and basketball.

“Monaco play in France, in England Welsh clubs. I don’t think that UEFA has anything against seeing another club play in a different league from their country.”

Salihu Dasuki:-Ɗan arewa da ya kafa tarihi a jami’ar ƙasar Ingila

Salihu Dasuki ya samu digiri na uku daga jami’ar dake kasar Ingila kuma ya zama mataimakin Farfesa a fannin ilimin na’ura mai kwakwalwa a jami’ar Amurka dake Nijeriya watau ABTI dake Yola

Wani dan arewa Salihu Dasuki ya zama abun alfahari a ƙasar mu Nijeriya yayin da ya zama babban malami mafi karancin shekaru a jami’ar Sheffield Hallam dake Britaniya.
Wannan dan Nijeriya mai shekaru 29 ya sanar da babban matsayin da ya samu a shafin sa na twitter ranar litinin 25 ga watan Satumba .

“Godiya ta tabbata ga Allah, ba wai zan koma a matsayin mai karancin shekaru, zan koma a matsayin babban malami mafi karancin shekaru a jami’ar Sheffield Hallam” ya rubuta.
Dasuki ya kasance mai matsayi na farko yayin da samu digiri na farko daga jami’ar Eastern Mediterranean University dake arewacin kasar
Cyprus yana da shekara 21 . Ya samu digiri dinsa na biyu da na uku daga jami’ar Brunnel dakeIngila. Ya zama likitan boko yana da shekara 24.

Tunda yayi wannan sanarwar yan Nijeriya nata jinjina mai tare da yi mai fatan alheri game da matsayin da ya samu. Shima kakakin shugaban ƙasa Mallam Garba Shehu ya yaba ma wannan jarumin inda shima ya kara watsa labarin a shafin sa na twitter.
Hakika yan Nijeriya na taka muhimmiyar rawa a fannin karatu a ƙasashen waje.

Muna ma Dr. Salihu Dasuki fatan alheri.

Psquare:-Shahararren mawaka yan uwan juna sun gwabza a ofishin alkalin su (Bidiyo)

Tun ba yau daya daga cikin tagwayen ke yancin zama da kanshi domin baya jin dadin abubuwa dake faruwa tsakanin shi da yan uwanshi
Bidiyo mai nuna yanda shaharraren mawaka Psquare suna gamawa a offishin alkalin su yana ta yawo a yanar gizo.

Cikin bidiyon wanda daga daga cikin tagwayen ya ɗauka, yan uwan suna ta zage-zage har ma zasu soma fada tsakanin su.
Wannan ya fito kwana biyu bayan daya daga cikin tagwayen Peter Okoye ya tura wasika daƙile ga domin yana son a sauke yerjeniyar dake tsakanin shi da yan uwan sa.
Labari na nuna cewa, Peter ya nemi a sauke yerjejeniyar ƙwangilar ƙungiyar domin baya son ya ci amanar matar shi da yaran shi don moriyar ƙungiyar.
Peter ya ruwaito cewa dan uwan shi Paul ya soke wasan da zasu yi a Amurka ba tare da izinin ba tare da wasu wasannin da dama.

Yayi ikirari cewa babban wan su Jude Okoye yayi barazanar kashe shi a gaban dan uwan shi Paul da matar tsohon gwamnan jihar Cross rivers Mrs Imoke.
Shi dai Peter yace ji ma iyalin shi tsoro domin barazanar da yan uwan shi keyi gare su.
Wannan ba shi bane karo na farko da yan uwan zasu nuna rashin datuwa tsakanin su ga bainar jama’a.
Wannan ƙiyayyar ya faru bayan wasu maganganun da yan uwan suka yi ma junan su a shafukar su ta yanar gizo.

Thursday, 28 September 2017

Fim:- Mansoor 1&2 ,3&4 Complete fim 2017

Wannan shine Shahararin fim da kannywood ta shirya ƙarƙashin comapny FKD production wanda ya samu shiryawa da bada umurni daga shahararun jarumai ko ince daraktoci da kuma sababbin ƴan wasa da kwararu kamar haka:-
Ali nuhu

Abba Almustapha

Babala hayatu

Umar m shareef

Ahmad sadik

Maryam yahya.

Da dae sauransu sai ku saukar a wayoyinku.

Mansoor Fim 1&2


Mansoor Fim 3&4


Kannywood:- Sababbin Hotunan Hadiza Gabon (Ƴar Maye)

Sababbin jaruma hadiza gabon wanda sanin duk ma'abuci kallon wasan kwaikwayo yasan wannan jaruma tana taka rawar gani sosai.
Sa'a nan ta samu kyaututuka da dama daga masana'antar kannywood shine yau hausaloaded.com ta kawo muku sababbin hotunan jarumar kamar haka:-

Kannywood:- Kalli Zafaffan Hotunan Marysm Yahya (Mansoor)

Wannan dae kadan ne da abubuwanda hausaloaded kan kawo muku yau kuma sababbin hutunan sabuwar jaruma munka kawo muku ga hotunan kamar haka:-

Mutumin da ya kirkiro mujallar 'batsa' ta Playboy Hugh Hefner, ya mutu





Hugh Hefner,

dan Amurkar nan da ya kirkiro mujallar da ke nuna mata tsirara ta kasa da kasa Playboy, ya mutu yana da shekara 91.
Kamfanin Playboy Enterprises Inc
ya ce Mista Hefner ya mutu ne a gidansa da ke Los Angeles.
Hefner ya fara buga mujallar Playboy ne a wajen da yake dafa abinci a shekarar 1953.

Mujallar ta zamo mujallar da ta fi ko wacce kasuwa a duniya inda take sayar da kwafi miliyan bakwai a ko wanne wata a lokacin da mujallar ta fi yin kasuwa.

Cooper Hefner, dansa, ya ce: "mutane da yawa za su" yi kewarsa.

Cooper ya yaba da rayuwarsa babansa "ta musamman mai gagarumin tagomashi," inda yake ganin mahaifin nasa a matsayin wani mai fasaha a fannin ala'ada da kafafen watsa labarai.

Ya kuma bayyana babansa a matsayin mai fafatukar 'yancin tofa albarkacin baki da 'yancin jama'a da kuma 'yancin jima'i.

Mujallar Hefner da ta kafa tarihi ta sa ana kallon nuna tsiraici ba komai ba ne a kafofin yada labarai, duk da cewar mujallar ta fara fitowa ne a lokacin da jihohin Amurka ka iya hana anfani da magungunan hana daukar ciki.

Mujalallar ta kuma mayar da shi miloniya, lamarin da ya haifar da wata daular kasuwanci da ta kunshi gidajen caca da gidajen rawa.

Mujallar ta farko tana dauke ne da hotunan Marilyn Monroe tsirara,
wadanda asali an daukesu ne domin bugawa a wata kalandar shekarar 1949, amman shi Hefner ya sayi hotunan kan kudi $200.

Attajirin wanda aka san shi da yawan son saka kayan barci, ya shahara da dabi'arsa ta fifita sha'awa da nema tare da auren 'yan matan da ke fitowa a mujallarsa tare da gudanar da bukin fitsara a kawataccen gidan Playboy da ke Los Angeles.

A shekarun 1980, gogayya daga wasu mujallun da suka fi Playboy nuna tsiraici ta sa kasuwar mujallar ta ragu, kuma Hefner da kansa ya yi fama da mutuwar wani sashe na jikinsa a shekarar 1985.

'Yara, Christie ta karbi jagorancin kamfanin bayan shekara hudu, kuma Hefner ya koma katafaren gininsa tare da wasu mata.

A shekarar 2014 ne Cooper Hefner ya taka gagarumar rawa a kamfanin bayan Christie ta yi murabus a shekarar 2009.

Mujalar ta yanke shawarar nuna tsiraici a watan Maris din shekarar 2016, amman ya sake shawara a farkon wannas shekara ta 2017.

Wani makwabcin Hefner ya sayi katafaren gidan Playboy kan kudi dala miliyan 100 a watan Augustan shekarar da ta gabata, amman ya amince da cewar Hefner ka iya ci gaba da zama a ciki har sai ya mutu.

Takaitaccen tarihinsa

An haifi Hefner ne a shekarar 1926 a birnin Chicago, kuma ya yi aikin sojin Amurka a tsakiyar shekarun 1940.
Ya kammala karatun digiri a fannin nazarin halayyar dan adam, kuma ya yi aiki a matsayin marubuci a mujallar maza da ake ce wa Esquire, kafin ya ranci kudi $8,000 domin ya fara wallafa Playboy a shekarar 1953.

sport :-Official: Bayerm Munich Sack Ancelotti After Defeat To PSG


The 58-year-old has been relieved of his duties after just one full season in charge of the German side as a result of their defeat in France
Bayern Munich have fired Carlo Ancelotti in the wake of Wednesday’s defeat to Paris Saint-Germain and replaced him with Willy Sagnol as interim coach.
The German champions were humbled 3-0 in their Champions League clash in Paris, and the Italian coach came under criticism for leaving Arjen Robben, Franck Ribery and Mats Hummels out of the starting XI.
The 58-year-old defended his tactics and selection for the game, telling reporters afterwards : “I know I will get criticism, that’s fine. I thought it was a good line-up for this game.”
Arjen Robben Bayern Munich
However, he faced questions from the Bayern board over some of his decisions the next day, as  German newspaper  Sport Bild  revealed that crisis talks with the higher-ups were scheduled on Thursday .
CEO Karl-Heinz Rummenigge did not make it easy on Ancelotti when he  said the performance was “not Bayern Munich” and said the club needed to discuss it. Arjen Robben, meanwhile, refused to say whether the Bayern players still backed their boss .
And the Bavarian side have opted to part ways with the former PSG, Real Madrid and Chelsea boss after just one full season in charge.
“The performance of the team since the start of the season did not meet the expectations we put to them,” Rummenigge said as the news of his sacking was made official on Thursday.
“The game in Paris clearly showed that there had to be consequences. Sporting director Hasan Salihamidzic and I gave Carlo an open and serious talk today and informed him of our decision.
“I would like to thank Carlo for his cooperation and regret this development. Carlo is my friend and will remain so, but we had to make a professional decision based on Bayern’s interests.
“I now expect the team to have a positive development and absolute determination, so we can reach our goals for this season.”
Former Bayern and France player Sagnol takes the helm on a short-term basis, despite having limited experience as a coach. The 40-year-old spent less than two seasons in charge of Bordeaux – his only senior coaching role – before returning to Germany to assist Ancelotti.
Ancelotti leaves with Bayern sitting three points behind Borussia Dortmund at the top of the Bundesliga after six games after suffering a 2-0 defeat to Hoffenheim and most recently losing a two-goal lead to draw with Wolfsburg.
Article continues below
The three-time Champions League winning coach signed a three-year contract when he took over at the Allianz Arena in 2016 as Pep Guardiola’s replacement.
The former AC Milan star lifted the Bundesliga title at the only time of asking, but saw his side eliminated from the Champions League at the quarter-finals stage at the hands of Real Madrid. They also lost to Dortmund in the DFB-Pokal final last term.
Sagnol’s first game as interim coach will be away to Hertha Berlin in the Bundesliga on Sunday.