Gwamna Jihar Kaduna Malam Nasiru El_Rufa'i, Ya Bayyana Akan Titi A Cikin Birnin Kaduna, Inda Yake Bada Hannu Domin Taimakawa Masu Motocin Dasuke Wucewa,
Mutane Sun Cika Da Mamaki Yayin Da Sukayi Arba Da Gwamnan Yana Baiwa Masu Motoci Hannu Akan Titi, Inda Saura Kiris Wata Mace Ta Fado Daga Mota Domin Dai Bata Dauka Zata Ga Maigirma Gwamna Akan Titi Yana Aikin Baiwa Motoci Hannuba.
Mataimakiya Ta Musanman Ga Gwamnan Jihar Kaduna Akan Cigaban Fasaha Da Kirkire_Kirkire Hajiya Halima Idris Ce Ta Wallafa Hakan A Shafinta Na Facebook.
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment