Assalamu alaikum yan uwana barka da yau da fatan kun tashi lafiya sadeeqmedia ke muku fatan alkhairi.
yau munxo da cigaban wanannan lecture da mallaminmu babban shehi yayi wato lecture mai Taken: ILLAR HARSHE 02
wanda a jiya dae ne munka kawo muku ta farko wanda SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA
Ya gabatar domin ka samu mai sauraren wanannan lecture da kunnen basira sai ka latsa nan ,idan ka latsa zai baka options biyu sai CANCEL ANDA SAVE,to sai ka latsa SAVE shikenan
Assalamu alaikum warahahamtullahi wabara katihu mutum ne ya mutu ya bar mata da yara 3, mata 2, namiji 1, sannan kuma mahaifi da mahaifiyar shi duk suna raye da wasu daga cikin yayyin shi.
Don Allah ya za'a raba gadon wannan mutum.
Amsa
wa'alaikum assalam to dan'uwa,za'a raba dukiyar da ya bari kashi ashirin da hudu ,a bawa matar kashi ukku na dukiya(Thumun), mahaifinsa a bashi kashi hudu (sudus),mahaifiyarsa a bata kashi hudu (sudus), yaran kuma a basu ragowar goma sha ukku duk namiji ya dau kaso mata biyu.
Fatawar Rabon Gado (94) Assalamu Alaikum da fatan mallam yana Qoshin lafiya Dan Allah mallam ya za'ayi rabon gadon matan da ta rasu tabar mijinta da yarinya 1 da kanne maza 2 da mave 1 wanda suka hada uwa daya uba daya, da kuma namiji 1 da mace 1 wanda suka hada uba daya ,da kuma namiji 1 da mata 2 wanda suka hada da uwa daya dasu. Nagode Allah ya kara mana ilimi mai albarka Amsa wa'alaikum assalam za'a raba abin da ta bari gida hudu,miji za'a bashi daya ,ita 'yar za'a bata biyu,zai rage saura daya shi za'a bawa yan'uwanta da suka hada uwa da uba su raba.Namiji zai dau rabon mata biyu. Allah ne mafi sani Amsawaa Dr jamilu Yusuf Zarewa
Assalamu alaikum warahatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya. A yau muna dauke da khudbar babban malamin nan wanda shima sheikh malamine mai bada gudumuwarsa ga hana abubuwan asha ,kar yadda kwanaki yayi ruwa yayi tsaki wajen dakular da ginin wajen yan wasan kwaikwayo mai suna KANO VILLAGE har sai da Allah ya basu nasarar tsayar da abun wanannan shine Sheikh Abdullahi usman Gadon kaya Taken wanannan khudbah itace : ILLAR REEBAH DA ZEENAH. Ina yan'kasuwa ina ma'aikata ina manoma ina masu ta'ammali da banki ba bisa ka'idaba ku saurari wanannan khudba da kunen basira dan ka sami mafuta. Domin saukaar da wanannan khudba sai ka latsa nan DOWNLOAD MP3 HERE Dan Allah kayi share zuwa ga Abokananka na zada zumunta wato Facebook ,domin kai ma ka zomo mai samun ladah a wajen yada abun Alkhairi
Assalamu Alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya da fayan kun tashi lafia. Yau dae nazo muku da Audio na program na fatawoyin Rahma wanda babban shehin malamin nan yake gabatarwa domin Amasa tambayoyin Al'ummah musulmi .wanannan program dae aba gabatar da shi duk sati sati wato Assabar da lahadi.mallamin dae shine DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO Domin saurare da kuma sanin yadda kaima zaka tura taka tambya ka shiga nan DOWNLOAD MP3 HERE Ayi sauraro Lafiya ,ku kasance damu a ko da yaushe please share to your Facebook friends
Hidima ga mutanen kirki da wadanda suke da dangantaka da su, abu ne mai falala sosai. wanannan shi yasa khadir (A.S) ya kafawa Annabi musa (A.S) hujja akan abinda yayi na mikar da garun nan,da cewa yayi hakan ne, saboda mahaifin wadannan yara marayu wadanda dukiyar su ta ke karkashin wanannan garun,mutumin kirki ne.[Dubi Tafsirin sa'idy shafi na 485] Dan Allah zaka iya share a Facebook friends posted By manager of SADEEQMEDIA
Innah lillahi wa'innah Alaihi raju'un ALLAH yayiwa babban mallamin nan kuma jigo na kungiyar izalatuh bidi'ah wa'ikamatus sunnah Allah yayi wa sheikh muhammad Rabi'u Daura Ratsuwa a yau. SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau yana gayyatar 'yan uwa musulmi zuwa wajen jana'izar Daya daga Cikin dattawan wannan kungiya da ya rasu a yammacin juma'ar nan Marigayi Sheikh Muhammad Rabi'u Daura Za'a gabatar da Jana'izar ne a Masallacin Danfodio Dake unguwar sunusi a garin kaduna da misalin karfe tara na safe in Allah ya kaimu. Sheikh Abdullahi Bala Lau, Sheikh Kabiru Gombe, Sheikh Abdulbasir Isah U/maikawo tare da sauran manyan Malamai tuni sun isa birnin na Kaduna a shirye shiryen fara jana'izar Malam. Allah ya gafarta masa ya saka Ladan aikin da ya yiwa addini a mizani. Amin.
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana lafiya ina muku barka da juma'ah da fatan kowa yayai sallah lafiya A yau ina tafe da khuduba wanda mallam ya gabatar a masallaci mai taken . . . . . . . HA'INCI wanda Mallam Dr bashar Aliyu Umar kano ya gabatar. wanannan lecture tana da matukar muhimmanci ga dan uwa ko yar uwa mumina ,saboda ha'inci kalma ce mai matukar dauka ma'ana sosai domin download sai ka shiga nan DOWNLOAD MP3 HERE AYI SAURARO LAFIYA DAN ALLAH KAYI SHARING ZUWA GA ABOKANANKU A FACEBOOK OR WHATSAPP
Nobody can compel Pres Buhari to talk to Nigerians from his vacation in the UK- Femi Adesina
Senior Special Assistant to President Buhari on Media and Publicity, Femi Adesina, was a guest on CNBC yesterday where he was asked why President Buhari hasn't addressed Nigerians from his vacation in the UK, to douse the rumor of his ill health. Adesina while responding said: "The fact that he is a president, he still has his rights. Compelling him to come out and talk will be infringing on his rights. The president will talk if he wishes to if he doesn’t wish to, nobody will compel him to talk. The truth is that the president is on vacation and he has given a date on which he will return to work" he said. He maintained that President Buhari is in London on vacation "‘The President is in London on vacation. He is not in any hospital and he is not ill. When he was travelling last week, the statement we put out was that he was going on vacation and during the vacation, he would do routine medical check-up and nothing has changed from what we pushed out last week. If anybody has fed something else into the rumor mill that is just what it is, rumor. No substance to it" he said.
Any serious Government can fix power problem in six months-babatunde fashola
Assalamu alaikum barka mu da wanannan rana mai Albarka manager of sadeemedia na muku barka da juma'at mubarak Allah ya bamu alkhairan da A cikinta
a yau nazo muku da lecture shahararren mallamin nan wato
Sheikh Bello Yabo sokoto
wanda yayi game da power problem wanda Fashola yayi magana cewa ae duk gwabnati ta kwarai zata iya gyara wutar NEPA a Nigeria cikin wata shida ,yayi dae wanannan magana ne a lokacin da yana Governor of lagos state ,to Allah mai hikima sai ya ajiye wanannan magana ,sai gashi anyi election mai yar malfa ya sha kaye sosai
sai Allah ya ajiyewa babatunde wanannan magana sai kashi yanzu Allah yasa ankayi masa minister of power in Nigeria .
sauran sai kaji daga bakin mallam
sai kuma GMB shi kuma a lokacin mai malfa yace zai kara farashin man fetur sai yace ina ae wanannan magana banza ce ko Naira 40 aka sayarwa dan Nigeria 1 liter an chuchesa ,yanxu kuma ga shi ya hau mulki
domin jin sauran abunda zai ce sai kayi download domin jin saurare
DOWNLOAD MP3 HERE Ayi saurare lafiya please share to your friends in Facebook or whatsapp
Idan bawa ya zama mai kirki,ya gujewa bin son zuciya,Allah yana tsare masa zurriyarsa bayan rasuwarsu ,ya tsare masa su daga sharri da tozarta. Dubi yadda Allah ya tsare dukiyar wadannan marayu da khadir (A.S) ya mikar garu saboda dukiyarsu da take karkashinsa,don gudun kada ya fadi mutanen gari su kwashe musu dukiyarsu. ALLAH ya ba mu labarin hakan,inda yake cewa ,"To amma dangane da wannan garun,ya kasance na wasu yarana ne marayu a cikin garin,a karkashinsa kuwa akwai wata taska tasu,mahaifinsu kuma ya kasance mutumin kirki ne,to sai ubangijinka ya nufi su kai ganiyar karfinsu, su fito da taskarsu don rahma daga ubangijinka .[Al-kahfi,82].
Important info, Recession or severe economic crisis has attacked Airtel and might lead them to close operations in africa countries including Nigeria because it's been a bad year for Airtel as they have lost $91 million in the quarter of September 2016. According to BloomBerg : "Airtel is considering mergers or stake sales at some of its Africa operations as it looks to cut debt and make its biggest overseas acquisition profitable.” This means that Airtel is planning to settle their debt by selling some of their Africa operations. At the World Economic Forum in Davos, Mr. Mittal , the chairman of Bharti Airtel said. "This process would be completed within a year and would affect some of Bharti’s businesses in 15 African nations, including Nigeria." In order to reduce the debt, Airtel is now planning to sell stake in Bharti Infratel Ltd which is the TOWER UNIT. A committee was studying whether the sale would be a minority stake or control of the tower unit and a decision could be taken in a month. I think this is one of the main reason Airtel has not launched their 4G LTE with other Nigeria Telcos. Could this be the end of airtel in Africa? We hope not.
An dade ana nuku nuku, anki a bayyana wa Al'ummar kasar nan gundarin abunda Sanatoci suke kasaftawa, kuma manya suna sane sunyi shiru. Jaridar premium times Hausa tace Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume yace yanzu lokaci yayi da majalisar za ta bayyana ma Sanatoci da mutanen Najeriya abinda ake kasafta wa majalisar a kasafin kasa. Ndume ya kara da cewa hatta su yan majalisan basu san nawa ne majalisar ta ke samu ko kuma ta ke kashewa. Yace bayan kudin adunkule da ake ware wa majalisar wanda ya kai naira biliyan 115 babu wanda ya san yadda ake kasafta shi. Shugaban Majalisar dattijai da kakakin Majalisar Wakilai ne kawai suka san yadda suke kasafta kudin. Ndume yace babu abinda zai sa ace dole sai hakan za’aci gaba da yi. Ya kara da cewa dole ne kuma fannin zartaswa ta bada bayanai akan kasafin kudin bana saboda su san abin da za’ayi dasu da inda za’a kashesu. Yace naira biliyan 40 da aka ware ma yankin Arewa maso gabas yayi kadan.
Alamomin tashin Al-kiyamahguda 'Dari 100 kashi na 'daya
(1)Alqiyamah ta kusanto, ga wasu daga cikin Alamomin ta,wasu sun faru, wasu suna faruwa, wasu za su faru nangaba Alamomi 001-1001. Aiko Annabi (sallallahu-alaihi-wasallam) {ranar litinin,21/Ramadan/0013bh daidai da 10/August/610m} yanashekara arba'in 40 da watashida 6 da kwana goma shabiyu 12 lissafin wata/shekara talatin da tara 39wata uku 3 da kwana ishirin 20 2. Wafatin Manzon Allah(sallallahu-alaihi-wasallam)ranar litinin 12/rabi'ul-Auwal/11ah yana da shekarasittin da uku da kwana hu'du3. Tsagewar wata 4. 'Karewar Sahabbai 5. Bu'de Baitil-Maqdis 6. 'Barkewar Annoba;- maikama da ciwon dabbobi 7. Bayyanar fitintunu masu yawa8. Bapyyanar tashoshin tauraron 'Dan Adam
9. Yaqin Siffaini 10. Bayyanar khawarij 11. Masu da'awar Annabta ta qarya 12. Yalwatar Arzi'ki;- Arzi'kizai yalwata 13. Bayyanar wuta a Hijaz, dutse mai aman wuta 14. Ya'ki da turkawa 15. Bayyanar Azzalumaimasu dukan babu dalili 16. Yawan zubar da jini;-kashe-kashe 17. 'Dauke Amana;- ma su Amana za suyi 'karanci 18. Koyi da Yahudu daNasara
19. Baiwa za ta haifiuwargijiyar ta 20. Bayyanar masu masu tsirara-tsirara (ba sa shiga ta addini) 21. Matsiya ta, Matasatakalma masu kiwon awaki,za su yi yin dogayen gine-gine 22. Yin Sallama ga wanda aka sani kawai;- mutane za su daina yi wa mutumSallama sai sun san shi 23. Ya'duwar kasuwanci;- koina zai zama kasuwa 24. Mata za suyi tarayya damazan su a kasuwanci 25. Wasu tsirarun 'yankasuwa za su mamaye kasuwanci;- ya zama ba ayida kai sai da yardar su 26. Shaidar Zur 27. 'Boye shaidar gaskiya 28. Yawan Rowa;- mutane zasu zama marowata 29. Yanke zumunta 30. Munana maqotaka 31. Ya'duwar laifuffuka 32. Bayyanar jahilci 33. Amincewa maha'inci, datuhumar mai Amana 34. Mutuwar Mutanen 'kwarai da Ya'duwar lalatattu 35. Yaki Halal Yaki Haram 36. Rubda ciki akan Baitil- Mali (Asusun-gwamnati) 37. Mayar da dukiyar Amana ganimah 38. Rashin fitar da Zakkah da da'din rai;- mutum yagazakka kamar Asara Ce yayi 39. Yin Karatu dan Neman Abun duniya
40. Yi wa mata biyayya dasa'bawa Uwa 41. Fifita Abokai/'Kawayeakan iyaye 42. Hayaniya a masallatai 43. Mafi yawanshuwagabannin Al'ummah zasu zama fasiqai 44. 'Kas'kantattu za su zama manyan gari 45. Girmama mutum dontsoron sharrin sa 46. Za a halatta Zina 47. Halatta Alhariri ga Maza(sa Alhariri ga maza haramunne, amma za ayi zamanin da za a halatta shi 48. Ya'duwar Kayan maye 49. Ka'de ka'de da raye-raye za su mamaye Al'ummah 50. Masifa da Bala'i za su yiwa Har mutum ya dinga fatan mutuwa 51. Wani Zamani da mutum zai kwana Mumini yawunikafiri;- saboda mafi yawan maganganu da aiyuka da basa kan Shari'ah 52. 'Kawata Masallatai da yingasar Hakan (kaji anaMasallacin mu yafi naku kyau) 53. 'Kawata gidaje da yimusu kwalliya 54. Yawan SaukarKwarankwatsa da Aradu 55. Yawan Rubuce-Rubuce;-Ya'duwar Rubutuce-Rubuce marasa amfani (jaridudamujallu, da littafai da internet) ba a tunanin amfanin rubutun kawai daan rubuta 56. Wanda suka 'kware aro'ko da ziga, su suka fi samun ku'di 57. Za shagala da karantawasu abubuwa a bar Al'qur'ani 58. 'Karancin Malaman fi'khuda yawan Gardawa 59. Neman Ilimi a wajen 'kananan mutane;-'karaminMutum wanda ba ya aiki da ilimin sa
60. Yawan mutuwar ba-zata 61. Shugabancin Wawaye(kuma suna ganin kan su wayaiyu) 62. Lokaci zai dinga sauri 63. Banzaye za su mamaye kafafan ya'da labarai;-Mutumin da ba kowa ba,kuma bai zan komai ba, zai dinga magana kanabubuwan da suka shafi Al'ummah
64. Ma'daukaki a duniyashine banza 'dan banza;- kaga ana ta rububin wani wanda bai da amfaninkomaisaboda wani shirme da yake Misali;- 'Yan Bal daMawa'ka 65. Mai da cikin masallataiHanyoyi 66. Sadakin Aure zai yi tsada, sai kuma ya zo yaiarha 67. Dawakai za su yi tsada sai kuma su zo su yi arha 68. Kasuwanci zai yi sau'ki(ta yadda zaka sai Abu ko kasayar daga 'dakin ka, ba tare da ka je ko ina ba) Misali;-yanar gizo 69. Kafiran duniya za su yitaron dangi akan musulmi 70. Mutane za su dingagudun limanci a cikin Sallah (saboda ba cikakken Albashi) 71. Aukuwar Mafarkin Mumini (in Mumini yaimafarki sai Abu ya faru 72. Yawan 'karaya 73. yawan gaba 74. Girgizar 'kasa 75. Yawan Mata 76. 'Karancin Maza 77. Aikata Sa'bo a filigahh 78. Mai da karatun Al'qur'anihanyar Neman ku'di 79. 'Kiba, mutane za su yi ta 'kiba mai yawa 80. Bayyanar mutane masuyin shaida tun ba a tambaye su ba 81. Masu Bakance ba sa cikawa 82. Masu 'karfi za su danneraunana 83.'Rashin Hukunci daAlqur'ani 84. Yawan rumawa da 'karancin larabawa85. Ya'duwar ku'di86. 'Kasa za ta fitar dataskokin ta 87. MòZa a dinga shafehalittar wasu mutane suna komawa wata 88.Halittadaban 89. Tsagewar 'kasa, taha'diye mutane 90. Wasu 'kwarangwazai, duwatsun da ba a San su ba za su dinga 91.fa'dowa mutane aka 92. Yawan ambaliyar ruwa 93. Ruwan 'bala'i;- wanda baya fidda shuka kotsiWwFitina da za ta 93.wata fitina za ta'barke tsakanin larabawa Har ta kusa 'kararda su 94. Bishiya za ta yi maganadon taimakawa musulmi 95. Dutse zai magana don taimakawa musulmi 96. Ya'kin Musulmi da Yahudu 97. Kogin furat zai 'kafe, ahango Dutsen Gwal a ciki 98. Zamanin da za a yiwa masu addini kallon bawayayyu ba 99. 'Kasashen larabawa za su samu ci-gaba maiyawa 100.Bayyanar wata Babbarfitina da zata shafi kowa Mu ha'du a darasi na gabaAllah ya kare mu sharrinfitintunu
Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
Daraktan agaji Injiniya Mustapha Imam Sitti
A madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunna ta tarayyar Najeriya, suna farin cikin gayyatar 'yan uwa musulmi zuwa wajen wa'azin kasa a garin Ankpa, dake jihar Kogi a ranakun asabar da Lahadi 28/29/January/2017. Insha Allah.
Ana san ran halartan:
-Sheikh Dr. Alhassan Sa'id Adam Jos -Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina -Sheikh Abbas Muhammad Jega -Sheikh Habibu Yahaya Kaura -Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe -Sheikh Abubakar Giro Argungu -Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia -Sheikh Abdulbasir Isah U/Maikawo -Khalid Usman Khalid Jos -Sheikh Abdullahi Telex Zariya -Ustaz Abdussalam Abubakar Baban Gwale -Ustaz Ibrahim Idris Zakariyya Jos Da -Alaramma Abubakar Adam Katsina -Alaramma Ahmad Suleiman Kano -Alaramma Nasiru Salihu Gwandu -Alaramma Abdulkarim Akwanga -Alaramma Bashir Gombe -Alaramma Isma'il Maiduguri -Alaramma Ilyas Birnin Gwari -Alaramma Usman birnin kebbi -Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi
Masu masaukin baki:
Shugaban JIBWIS na jihar kogi, Alh. Yahaya Dalladi Musa, da
Sheikh Suleiman Adam (Chief Imam Ankpa)
NB/ Ana bukatar kwararrun direbobi su ja ragamar tafiyan, musamman ga masu bi ta hanyar Akwanga. Allah ya kiyaye hanya, ya bada ikon zuwa da nasarar abun da akaje yi. Amin.
Sanarwa daga ofishin sakataren kungiyar ta kasa, Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe.
Halaccin Salwantar da Wani Sashi Na Dukiya Domin Kubutar Da Sauran Dukiyar:
FITOWA TA BAKWAI (7) Ya halatta a salwantar da wani bangare na dukiya domin a kubutar da sauran dukiyar daga salwanta, kamar yadda ya halatta a yi hakuri da wata karamar barna domin a magance babbar barna. Dubi yadda Khadir (A.S) ya lalata wani sashi na jirgin ruwan miskina nan domin ya kubutar da ilahirin jirgin ruwan daga fadawa hannun azzalumin sarki. Ya aikata karamar barna (huda jirgi) domin magance babbar barna (kwace jirgi). Allah ya hakaito mana maganar Khadir (A.S) yana cewa, “Amma dangane da wannan jirgin ruwan, ya kasance na wasu miskinai ne suna aiki da shi a cikin teku, sai na yi niyyar lalata shi, kuma a gabansu akwai wani sarki yana kwace duk wani jirgi (lafiyayye)”. [Al-Kahfi, 79].
Ahead of 2017 Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME), the Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has agreed on a harmonized timetable with other examination bodies in the country to have a hitch free examination.
The Board at a brainstorming meeting with National Examination Council (NECO), West African Examination Council (WAEC) and National Business and Technical Examination (NABTEB) held at the national headquarters of the Board in Abuja unanimously agreed to harmonize the examination timetable because of the candidates desire for qualitative tertiary education.
The harmonised examination timetable has put to rest problems arising from overlapping of examination dates, which would have disenfranchised a sizeable number of candidates.
At the end of the brainstorming session, the bodies resolved that WAEC would speak to all its authorities that from 2018, between March and April, for a window of two (2) weeks be created where all other examinations that have nothing to do with Nigeria will be held so as to allow a window for JAMB to conduct its examination. The bodies agreed that for the purpose of the 2017 UTME, JAMB will shift its examinations to allow students face WAEC, NECO and NABTEB.
However, a ten-day window for JAMB'S UTME has been created by all examination bodies for JAMB to conduct it's examination. In view of this, JAMB will soon announce the commencement of sale of the 2017/2018 admission forms for UTME and Direct Entry (DE). JAMB emphasises the fact that whoever is presently collecting any money in the name of JAMB form should be reported to the Police or any other security agency as fraudster. NECO and NABTEB have also adjusted their examination timetables to avoid overlap in subjects that are common to the two (2) examination bodies.
A Committee was set up to critically appraise the mandates of WAEC, NECO and NABTEB, the three (3) examination bodies to make sure that each body sticks to their original mandate and with the possibility of working together in a synergy that they lead to collaborative examination for the purpose of students having results at one (1) sitting rather than separate sittings.
The essence of the meeting is to continually find solutions to challenges faced by candidates in the cause of their desire for tertiary education.
Again, the Board is using this opportunity to inform Nigerians that it has not commenced the sales of its application documents. The forms will be out as soon as all critical planning are concluded to ensure a smooth examination in 2017.
David Lawal Babachir sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya
Wanda yake cikin kwamitin da ya binciki kwangilar yanke ciyawa ta miliyoyin Nera yace sun yi aiki kainda nain kuma wasikar shugaban kasa da ta wanke Lawal Babachir yunkuri ne na neman a birkitar da gaskiya. Shugaban kwamitin 'yan gudun hijira na majalisar dattawa Sanata Shehu Sani ya maida martani ga wasikar da ta fito daga ofishin Shugaba Buhari dake nuna cewa ba'a yiwa sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal adalci ba kan batun nome ciyawar kachalla. Wasikar da shugaban majalisar dattawan ya karanta tace mutane ukku kachal ne cikin tara suka sanya hannu cikin rahoton binciken da ake zargin sakataren gwamnati da yin zarmiya. Kazalika ba'a gayyaci shi sakataren ba ko 'yan kwangilar domin su kare kansu lamarin da ya sa shugaba Buhari ya ki amincewa da bukatar cire David Lawal Babachir daga mukaminsa. Amma Shehu Sani yace yanada takardar gayyatar sakataren gwamnatin haka kuma wai mutane bakwai ne cikin tara suka sanya hannu akan rahoton. Saboda haka zasu cigaba da fitar da rahoton karshe tare da yi wa fadar shugaban kasa shagube. Shehu Sani yace a dawo da kudaden da jama'a suka wawure kana a hukumtasu. Yace idan jamai'an gwamnati zasu yi zarmiya a kyalesu ko kuma a karesu yakamata a bude gidajen kurkukun Najeriya duk wani mai laifi ya fita. Rahoto na biyu zai nuna inda aka dinga kwashe kudade tare da asusun da aka sakasu. Dan majalisar wakilai Ahmed Babba yace yana kokwanton wasikar saboda lamarin ya daure masa kai. Ga rahoton Nasiru Adamu El-Hikaya da karin bayani. Daga voahausa
Shugaban kwamitin majalisar dattawan Nigeria da ya binciki zargin karkata kudaden da aka ware domin kula da 'yan gudun hijirar Boko Haram ya ce gwamnatin shugaba Buhari na nuna wariya wajen yaki da cin hanci. Senata Shehu Sani na mayar da martani ne ga wasikar da shugaban kasar ya aike wa majalisar ranar Talata inda a ciki shugaban ya ce ba zai kori sakataren gwamnatin kasar ba kamar yadda majalisar dattawan kasar ta bukata saboda bai gamsu da hujjojin da suka bayar ba.
''A yaki da cin hanci idan ya kasance talaka ne ko wanda bai da galihu sai a kama shi a hukunta shi; idan kuma mutane ne da ke fadar gwamnati sai a kyalesu'' ya ce a cikin wata hira da BBC.
Senata Sani da ya ce akwai kura-kurai a cikin wasikar da shugaban ya aiko wadda ta wanke sakataren gwamnatin daga zargin da kwamitin ya yi masa; yana mai nuna shakku ga sahihancinta.
Majalisar dai ta samu wasikar ne a daidai lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ke hutun makonni biyu a Burtaniya kuma ya mika ragwamar mulkin kasar ga mataimankinsa.
Abin da wasikar ta kunsa
A cikin wannan wasikar wadda shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki ya karanta, Shugaba Buhari ya ce shi bai yi aiki da shawarwarin rahoton ba, saboda mutum uku daga cikin mambobin kwamitin ne suka saka hannu, yayin da mutum tara basu saka hannu ba.
Wasikar ta kara da cewar kwamitin bai bai wa Babachir Lawan damar kare kansa ba, kuma kamfanin da ake zargin na Babachir ne shi ma bai samu damar kare kansa ba. Amma Sanata Shehu Sani, wanda ya shugabanci kwamitin da ya gudanar da binciken, ya kalubalanci wasikar inda ya ce duk abin da ta kunsa 'karairayi ne'. Ya yi zargin cewar ba a yakar cin hanci da rashawa a bangaren zartarwa yadda ake yi a bangaren shari'a.
Kawo yanzu gwamnatin ba ta ce komai ba game da zargin da Sanatan, wanda dan jam'iyyar APC mai mulki ne ya yi. A watan da ya gabata ne wani rahoto da 'yan majalisar suka fitar ya zargi Sakataren gwamnatin da kuma wani kamfaninsa da hannu a karbar kwangilar "cire ciyawa" a sansanin 'yan gudun hijirar, inda suka karbi makudan kudade ba tare da yin aikin da ya kamata ba.
Baya ga haka, 'yan majalisar sun yi zargin cewa Babachir Lawan ya sabawa ka'idojin aiki saboda ci gaba da zamansa shugaban kamfanin duk da cewa an nada shi a matsayin sakataren gwamnatin tarayya.
Kada Ka Tsokano Fadan Da Ya fi KrfinKa Da Sunan Yaki Da Zalunci
FITOWA TA SHIDA (6) Ba ya daga cikin hikima jarumta ka tsokanowa mutane fadan da ya fi karfinsu da sunan kwato musu hakkinsu. Idan kana da wata hanaya ta hikima ko ta siyasa da za ka iya amfani da ita wajen kare su daga zalunci, to sai ka yi amfani da ita. Dubi Sayyiduna Khadir (A.S) bayan da suka hau jirgin ruwan mutanen nan miskinai, sannan aka sanar da shi cewa akwai wani azzalumin sarki a gabansu yana kwace duk wani lafiyayyen jirgin ruwa, sai ya lalalata wannan jirgin ruwan. Da haka ne ya kubutar musu da jirginsu ba tare da ya nemi fito na fito da wannan Azzalumi ba. Allah ya ba mu wannan labari inda ya ce, “Amma dangane da wannan jirgin ruwan, ya kasance na wasu miskinai ne suna aiki da shi a cikin teku, sai na yi niyyar lalata shi, kuma a gabansu akwai wani sarki yana kwace duk wani jirgi (lafiyayye)”. [Al-Kahfi, 79].
FG has nothing to do with arrest of Premium Times publisher, reporter- Lai Mohammed says
Minister of Information and Culture, Lai Mohammed, says that the Federal government has nothing to do with the recent arrest of Dapo Olorunyomi, Publisher of the online newspaper Premium Times, and a reporter working for the paper, Ms. Evelyn Okakwu. In a statement released today, Lai said the Federal Government will not do anything to stifle press freedom in Nigeria because it is keenly aware that free press is vital to the success of any democracy. According to the minister, the whole issue of the journalists' arrest is purely a private affair involving a citizen and a privately-owned newspaper, and wondered how that could now be construed as an attempt by the government to intimidate the press. ''We have said it before and we want to re-state it: The Federal Government has no immediate or long-term plan to stifle press freedom. Even the Social Media, with its warts and all, will neither be regulated nor have its operations tampered with,'' he assured Nigerians.
The Nigeria Customs Service has terminated the appointment of about 48 senior officers in the service in its ongoing reorganization. A circular dated January 19, 2017 and signed by Ag. Comptroller in charge of Discipline, Ganiyu I.A said about 45 officers were dismissed, 11 retired while the appointment of three were terminated. The 45 dismissed officers and the three that were terminated were asked to go for professional misconduct. It said that the service was currently undergoing reorganisation to reposition it. Those affected are three Deputy Comptroller of Customs (DC), four Assistant Comptrollers of Customs (AC), eight Chief Superintendents of Customs (CSC), three Superintendents of Customs (SPC) one Deputy Superintendent of Customs (DSC) and one Assistant Superintendent of Customs (ASC). Those dismissed include Deputy Controller Idris A.Z, AC Mandi A.Z, Ohamobi C., CSC Sale A.S, CSC Nura Mu’Azu Usman, CSC Bello A., CSC Absullahi R., CSC Dan-Ali M., SC Imam S.U, SC Andullahi M.S, DSC Olajumoke O., CIC Sani B., CIC Saleh A., CIC Isah A. CIC Balarabe S., 1 ACIC Maigari S., ACIC Shuibu I.J, ACIC Anigwe M.E, ACIC Dugari Z.I , DCIC Madaki J.M, PIC Hamisu S.G, PIC Garba H., PIC Alfa Y. D, PIC Hamidu H., PIC Haruna K., SIC Jimoh A.S, IC Bamiloye T. A, IC Yusuf D.N, IC Sanusi S.M, IC Mohammed A.U and CCA Yakubu M.S Those retired are: DC Mustapha M. T, AC Mbanefo P., AC Daze P. D, CSC Ekong N. A, CSC Archew A.A, CSC Suleman A.A, SC Daniru A., ACIC Owunaka T., ACIC Azodoh A.C, PIC Orukalama T. and CCA Abubakar A. Those whose appointments were terminated are: ASCII Olorunhundo G and CA 1 Lurwanu S. FCT.
NA KASA BAMBANCE TSAKANIN JININ BARI DANA HAIHUWA, YAYA ZAN YI* ?
Tambaya? Assalamu alaikum. mallan nice nake yawan yin bari( misscariage)sai wata ya kama nayi al'ada anma ba kaman yanda na saba ganin jinin al'adarba domin kuwa baizuwa da dan yawa kaman yanda nasaba ganin jinin al'ada bai wuce naganshi dis dis ba a wano toh mallam bayan kwana uku sai ya tsaya anma tundaga wan nan bansake ganin jinin ba kuma nayi gwajin ciki wanda akeyi na fitsari anma bai nunamin akwai ciki na bayan wani watan ya tsaya saina fara ganin jini shima ba yanda na saba ganin jinin al'ada ba sai ciwon ciki da mara qarni sosai gashi jajawur ga wani dan kitse da wani zare zare da yake fitowa:shin dan allah mallam ya zanyi na banbance jinin bari dana haila kasancewar nayi bari akai akai harsau 5 haihuwa 1. *Amsa* Wa'alaykumussalam, Duk jinin da kika gani a BARIN da kika yi bayan ciki ya kai wata hudu, sunansa jinin haihuwa, in kuma bai kai ba sunansa jinin bari wanda baya hana sallah. Allah ne mafi sani *Dr Jamilu Zarewa* 21/01/2017
Jose Mourinho says he won't stop Wayne Rooney from joining 'mega money' Chinese club
Man Utd coach Jose Mourinho has revealed that he is ready to let Man U legend Wayne Rooney - who is now the club's highest goalscorer with 250 goals, join China in a mouth watering deal if the England/Man U captain decides to leave. According to Mourinho, Rooney's service to an U has distinguished him and affords him the opportunity to end his glorious career the best way he deems fit. The United captain's contract expires in 2019 and clubs in China are circling, willing to make him the highest paid player in world football, with Mourinho saying he won't begrudge Rooney a last minute Chinese pay day 'He has more to give us,' Mourinho said to reporters on Sunday. 'You reach a certain level in his career when it is up to him. Could anyone have been critical of Zlatan (Ibrahimovic) if, last summer, he decided to go to China or USA? 'One guy who has had an amazing career, and it is the same with Wayne. The way he wants to end his career, the way he wants to enjoy the last part of his, that belongs to him.' 'I know some of my colleagues think they are more important than they are (shade at Liverpool coach Jurgen Klopp who criticized Oscar's £400,000 p/wk move to Shanghai) and think they can interfere in the lives of other people, but I'm not that sort of guy,' 'Everybody is responsible for their own life, I'm not critical with anyone. To be honest, in Wayne's case, I have no idea, because he has never mentioned it to me. 'It's up to him. I don't like to be critical of players who decide to go to China. It's their life, it's their organisation of their life, their organisation of their career. The money is huge, the experience can also be interesting.'
Kenyan football fan stabbed to death over Manchester City vs Tottenham Hotspur match
Kenyan football fan was stabbed to death following the match between Tottenham Hotspur vs Manchester City on Saturday, January 21, 2017. The fan was killed by a rival after an argument erupted while they were watching the match at a bar in Maringo, Kenya. He is said to have been stabbed several times by the rival fan
Buru Buru police boss, Joseph Maiyek confirmed the incident, saying the assailant escaped after the killing his rival. he said a manhunt has been launched for the killer. According to nyumbanitv, the body of the football fan has been taken to the City Mortuary for preservation.
14,569 people including pregnant women tested HIV positive in FCT in 2016 - AG. Secretary of Health, FCT
The Acting Secretary of Health, Mrs. Grace Achu-Odey, has said that 14,569 people tested HIV positive in 2016. Achu-Odey, who disclosed this recently while briefing newsmen in Abuja on the activities of the secretariat in 2016, also said a total of 265 HIV sites were established in health facilities within the six area councils to ensure that those who are positive accessed care. "And a total of 2,632 pregnant women who were HIV positive received the ARV treatment for prevention of mother to child transmission," said Mrs Achu-Odey. Adding that from January to December 2016, it procured and distributed drugs worth N300 million to its health facilities across the six area councils. She acknowledged that the efforts of the secretariat in drugs procurement was not sufficient for the number of hospitals, but that work was in progress towards procuring drugs in bulk from pharmaceutical companies to meet the needs of primary and secondary health facilities. She said achievements recorded in 2016 included securing full accreditation for FCT hospitals (Maitama, Wuse and Asokoro) for residency training, obstetrics and gynaecology, for five years, with effect from July, 2016. "We secured accreditation from the National Post Graduate Medical College of Nigeria and West African College of Physicians for post graduate residency training in family medicine, to enhance capacity building and improve quality of care. "With the challenges in finances, it is not easy to train medical officers up to their specialist level, so for us to achieve that, it is a plus for us. Because it means that we would have our doctors carrying out their trainings within our facilities, while providing services to the populace of the FCT," Source: Daily Trust
Donald Trump bans US funding of foreign NGOs that support abortion
President Donald Trump on Monday, signed an executive order banning foreign aid or federal funding for any international nongovernmental organizations that provide or "promote" abortions. The policy which is nicknamed 'Mexico City' policy, established by former Republican President, Ronald Reagan in 1984, blocks federal funding for international family planning charities that provide abortions or "promote" the procedure by providing patients with information about it, including by offering referrals to abortion providers. This policy has been very political, with Democrats allowing it and Republicans blocking it. George Bush Jr. banned it, President Obama in 2009 allowed the funding of abortion for international NGOS. The ban comes 2 days after millions of women around the world marched in support of women rights.That demonstration will be countered on Friday by the annual March for Life in Washington, D.C. White House Press Secretary Sean Spicer told reporters at his first briefing Monday afternoon “I think the president, it’s no secret, has made it very clear that he’s a pro-life president,” “And I think the reinstatement of this policy is not just something that echoes that value, but respects tax payer funding as well, and ensures that we’re standing up not just for life of the unborn, but for also taxpayer funds that are being spent overseas to perform an action that is contrary to the values of this president.” The move signals the beginning of a long fight over abortion that will likely continue throughout Trump’s presidency. Trump took traditionally Republican stances on abortion during his campaign, vowing to sign any legislation defunding organizations that provide the procedure and promising to appoint “pro-life” justices to the Supreme Court. Vice President Pence is also a staunch anti-abortion advocate who passed several laws restricting the procedure while governor of Indiana. During his time in Congress, Pence introduced several bills that would have banned federal funding for organizations that provide abortions. Republicans and anti-abortion groups cheered and praised the ban, saying it was as an advancement of "pro-life" policies and signaled that more would come throughout the Trump administration. "Life is a precious and sacred gift, and we must do all we can to protect it," said Rep. Michael Burgess (R-Texas), chairman of the House's health subcommittee. "I applaud President Trump for taking this important action and look forward to continuing to work together in advancing pro-life policies and protecting taxpayer dollars.” However, Democrats denounced the order as an effort to “silence the discussion of women’s reproductive choices.” Adding that women should have the right to have the government fund abortions. The United States spends about $600 million a year on international assistance for family planning and reproductive health programs. Trump's ban will impact foreign organizations such as the International Planned Parenthood Federation (IPFF), which provides family planning services in more than 180 countries. Source: Aljazeera/CNN
Get N1400 Free Airtime with Just N200 on Etisalat Super Bonus Offer
Etisalat is at it again to get more customers to their network. Now, they're here with another one time offer hashtagged #SuperBonusOffer , which gives you a whooping N1,400 airtime when you recharge your Etisalat line with just N200. This is what Etisalat has to say regarding this offer: Join the etisalat network today to enjoy the Super Bonus Offer! Buy a new SIM, register it, recharge N200 get rewarded with N1400 instantly plus 1GB @ N500 (one time offer) As you can see from the lines above, this awoof Airtime is only for the new Etisalat subscribers. Even as an old Etisalat customer, you too can still enjoy this #SuperBonusOffer offer from Etisalat. All you have to do is get a new Etisalat SIM, register it and recharge your line with atleast N200, then you will be credited with your bonus Airtime. NOTE : This offer is a one time offer for new Etisalat subscribers. please share to your friends in Facebook and whatsapp posted By Abubakar Rabi'u
PHOTOS: First Female Professor of Mathematics from the North West honored by Sultan of Sokoto
Professor Aishatu Abubakar The first female professor of mathematics from the North western region of Nigeria Friday received an achievement award from the sultan of sokoto ,sa'ad Abubakar Another photo after cut
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya da fatan kowa yana lafiya lau A yau ina tafi da muhadarra wanda har yanzu dae shahararen mallamin nan ya gabatar wato wanda yayi kartunsa a tsagayar hadisin manzon Allah s.a.w wato Dr Muhammad sani umar R/lemo ya gabatar mai taken ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU wanannan lecture ko muhadarra taka dauke da karantawa sosai ka dan uwa musulumi wanda za baka damar kubucewa dukkan wadannan abubuwa da mallam ya lissafa a matsayin wasu ruguza imani ga mutum munini, wanda a halin yanzu mutane basu dauki wadannan abubuwa ba komai ba. sa a nan malla ya kawo hanyoyin da zaka magance raunin imaninka kwargwadon hali , sbd imani abu ne mai girman gaske wanda yanxu shine babu a mutane da yawa wanda shine ya jifamu a halinda da muke cikin a yanxu a Nigeria . Allah ya sawake hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ga lecture nan sai kayi download domin saurarenta DOWNLOAD MP3 HERE AYI SAURARO LAFIYA DAN ALLAH KA TURAWA ABOKANKA DOMIN SUMA SU AMFANI, Domin idan ka zamo mutum mai yadda Alkhairi Allah zai baka kwamakacin Allah wanda ka turawa yayi amfani da shi YA ALLAH Ba bamu halin gyara kura kuranmumu ka yafemuna laifukan mu amen posted By Abubakar Rabi'u
FITOWA TA BIYAR (5) Duk girman matsayinka da walittakarsa basu hana shi aikin kwadago,don ya fitar da kansa da wadanda suke karkashinsa daga halin yunwa da matsuwa,musamman idan yana cikin wadanda basu san muhimmancinsa da matsayin sa ba. Dubi lokacin da Annabi musa da khadir (A.S) ya ga garun gari yana haramar faduwa ,sai yasa hannunsa ya mikar da shi daidai , sai Annabi musa yace masa "Da ka ga dama da ka karbi ladan wanannan aiki?!" Allah ka sa mu dace amen Dan Allah kana iya sharing xuwa ga abokananka na Facebook ko whatsapp domin suma su amfana posted Abubakar Rabiu
Assalamu alaikum warahamatullah Alhamdulillahi yau nazo muku da cikar lecture da mallam yagabatar mai taken TABARBAREWAR TARBIYYA PART 2 Wanda mallam Sheikh Muh'd Awwal adam Albani zaria ya gabatar domin download latsa nan DOWNLOAD MP3 HERE Ayi sauraro lafiya please to your friends in Facebook and whatsapp postee By Abubakar Rabi'u
Asslamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya a yau nazo muku da Muhadarrah mai TAKEN:MATSAYIN ANNABI (S.A.W) A WAJEN SAHABBANSA
Wanannan muhadarrah an fadi soyuwa da sahabban manzo Allah s.a.w ,sunka nuna so wanda sonfi son Abunda manzon Allah yafi so fiye da nasu.
Wanda babban mallamin ilimin tsangayar hadisi manzon Allah s.a.w ya gabatar domin fadin soyayya da ke tsakanin Manzon Allah a wajen sahabbansa wato DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO