May 2017 - NewsHausa NewsHausa: May 2017

Pages

LATEST POSTS

Wednesday, 31 May 2017

Sirrin da ke tattare da cin danyen Tumatir musamman ga mai Azumi

Sirrin da ke tattare da cin danyen Tumatir musamman ga mai AzumiWani dalibi a jami’ar Maiduguri mai suna Jesse Tafida ya binciko wadansu hanyoyi da za a iya amfani da danyen tumatir wajen karfafa garkuwar...

Tuesday, 30 May 2017

Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi

Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi"Idan kai kana ganin baka shirya ka mutuba, to idan ina karatu, ko huduba, ka daina zuwa sahun gaba, saboda...

Kun san likitan da yake duba mutum 750,000 shi kadai?

An karrama likitan da yake duba mutum 750,000 shi kadaiAn karrama wani likita, wanda shi kadai yake duba lafiyar mutane fiye da 750,000 domin ya rika yin aikin fida fiye da 1,000 a ko wacce shekara a...

Monday, 29 May 2017

Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Tare Da Limamin masallacin Annabi s.w.a Kalli (Hotuna).

Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Kenan Tare Da Limamin Masallacin Annabi (SAW) Shaykh Hudhayfee A Birnin Madinah.To mutane sun dade suna rade raden cewa ba musulmi bane karya ce to yanzu dai Alhaji...

Addu’a A Asirce (1) Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo

Ramadaaniyyat-Kashi Na Biyu - 2                      Dr. Muhd Sani Umar                     ...

Sunday, 28 May 2017

Me 'yan Nigeria ke cewa kan alƙawurran Buhari?

Yayin da Nijeriya ke cika shekara biyu a ranar Asabar da hawan Muhammadu Buhari karagar mulki, wasu 'yan ƙasar tuni sun fara yanke kauna, ganin ya cinye rabin wa'adin mulkinsa ba tare da cika wasu manyan...

Saturday, 27 May 2017

12 Simple Steps To Become A ethical Hacker

Hacking is an engaging field but it is surely not easy. To become a hacker one has to have an attitude and curiosity of learning and adapting new skills. You must have a deep knowledge of computer systems,...

[Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017

Saukar da wakar rarara mai taken malam ya hadiye bakan gizo 2017.wanannan waka dai yayi ta ne ga Gwanta el-rufai domin samun nasarorin da ake samu a gwamnatinsa a cikin jaharsa kaduna.Wakar tayi dadi...

Friday, 26 May 2017

Dan shekara 18 ya yi wa kanwar shi mai shekaru 8 fyade a Katsina

r- An gurfanar da wani matashi mai shekaru 18 a kotu a bisa aikata laifin fyade- An rahoto cewa yayi ma kanwar sa mai shekaru 8 a duniya fyadeAn gurfanar da wani matashi mai shekaru 18 a kotu a bisa aikata...

Man United: Jose Mourinho na san sayo 'yan wasa uku ko hudu

Jose Mourinho ya bayyana wa mataimakin shugaban hukumar gudanarwar kungiyar aniyarsaMan Utd na son takaita kashe kudinta wajen sayen manyan 'yan wasa uku ko hudu, da ake ganin za su yadda  da Griezman...

Thursday, 25 May 2017

Tsotson farjin Mace Yayin Saduwa!!! Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Tsotson Farjin Mace Yayin Saduwa !!!Tambaya :Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.Amsa...

Sheikh Ja'afar barka da zuwa

SHEIKH JAAFAR BARKA DA ZUWAJiya Allah ya Azurta Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo da Iyalinsa Zainab Jafar Mahmud samun karuwar d'a Namiji wanda suka sanyawa suna Jaafar. Mai jego da jaririnta...

Wednesday, 24 May 2017

[video] Download video Umar M Shareef Show in kano 2017

Download video Umar M Shareef Show in Kano 2017Download video mp4 ...

Mai Babur Dauke Da Man Fetir Ya Jawo Silar Babbakewar Mutane Tara A Yankin Dakatsalle Dake Jihar Kano A Cikin (hotuna)

Mai Babur Dauke Da Man Fetir Ya Jawo Silar Babbakewar Mutane Tara A Yankin Dakatsalle Dake Jihar Kano A Cikin (hotuna)Wani mai babur dauke da man fetur ya yi sanadiyar konewar wasu mutane tara a yankin...

Tuesday, 23 May 2017

Sokoto State govt to sell houses to civil servants

Sokoto State govt to sell houses to civil servantsThe Sokoto State government says it will sell its houses to civil servants occupying them on owner-occupier basis.Alhaji Bello Gwiwa, the Commissioner...

Kalli kyawawan Hotunan Sabuwar Jarumar Kannywood Aysher Sarki

Wanannan dai wata sabuwar jaruma ce a kannywood wato a masana'antar hausa film ce mai suna Aysher sarki wadda akwae fina finai da zata haska nan gaba kadan.Ga hotuna kamar haka kalli ka gani wanannan...

Tun bayan komawar shugaba Muhammadu buhari birnin london a ranar lahadi 07/05/2017, har zuwa wannan rana Hoto guda dayane kawai aka saki wanda ke nuna shugaban a birnin london.

Kamar yadda labari yake zuwa mana jikin Baba Buhari yana kara yin sauki Alhamdulillah. .....Hotuna masu yawa suna yawo akan dandalin sadarwar zamani na Facebook da twitter wadanda ake cewa Baba ne tare...

[MUSIC] sabuwar waka Daga Best of Mansoor By Fantimoti song

Saukar da wakar fatimoti daga ablum na mansoor idae mutane sun fahimci wani abu kadan shine a cikin banner  an nuna lyrics harda fatimoti to nasan wani zai ce ae batayi waka a cikin mansoor ba daga...

Matashin yaro daga Adamawa ya ci 308 a jarrabawar JAMB ta 2017 (DUBA)

- Wani matsahin yaro daga jihar Adamawa ya ci maki 308 a jarrabawar shiga jami’a- Bashar Umar Shagari, wani mai amfani da shafin zumunta, ya buga a shafin Facebook don ya taya yaron mai kwazo murnaWani...