EFCC Ta Sake Gano Wani Katafaren Shago Mallakar Patience Jonathan - NewsHausa NewsHausa: EFCC Ta Sake Gano Wani Katafaren Shago Mallakar Patience Jonathan

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 13 September 2017

EFCC Ta Sake Gano Wani Katafaren Shago Mallakar Patience Jonathan


Hukumar EFCC ta sake gano wani katafaren shago a Babban birnin tarayya Abuja mallakar Uwargidan Tsohon Shugaban Kasa, Patience Jonathan wanda aka kiyasta kudinsa a kan Naira Bilyan Shida.

Rahotann sun nuna cewa Uwargidan tsohon Shugaban ta mallaki shagon ne ta hanyar amfani da Gidauniyarta mai suna " Aribawa Aurera Reach Out Foundation.". A halin yanzu dai, EFCC ta nemi wasu Bankuna takwas da aka yi amfani da su wajen biyan kudin gidan kan su gabatar mata da cikakken bayani.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment