Photos:Kalli Sababin Hotonan Rahama Sadau A Cikin Film Din “Ajuwaya” - NewsHausa NewsHausa: Photos:Kalli Sababin Hotonan Rahama Sadau A Cikin Film Din “Ajuwaya”

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 5 September 2017

Photos:Kalli Sababin Hotonan Rahama Sadau A Cikin Film Din “Ajuwaya”

File Photo’s
Haryanzu Dai Ana Nan Ana Shotting Din Film Din Ajuwaya Wanda Jarumar Hausa Film Ke Cikinsa.
Wa’yan Nan Sababin hotuna Ne; Na Sabon Film Nollywood Wanda Rahama Sadau Suke Kan Shotting Dinsa, Da Ita Da ‘yan ‘Kudu’ Masuyin “Nollywood Film”.
Baya Ga Wannan Film “Ajuwaya” Haka Kuma Akwai Wani Wanda Ake Shotting Wanda Sukayiwa Lakabi Da “Tatu” Shima Na Nan Zuwa.
Baya Ga Haka Kuma Jarumar Ta Kara Dacewa masoya Ku Daina Daukan Jita Jita Domin Daukan Jita Jita Bashida Amfani, Gurin Na Farantawa Jama’a Rai Ba Wai Shashanci Nakeyiba.
Sai Ku Kasance Tare Damu Daga Yanzu Harzuwa Kowane Lokaci Domin Download Na Wannan Film Da Ake Haskawa Da Jarumar Hausa Mai Suna “Rahama Sadau” See You Next Time


Sources from :pressloaded.com


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment