Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar Turkiyya - NewsHausa NewsHausa: Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar Turkiyya

Pages

LATEST POSTS

Monday 11 September 2017

Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar Turkiyya



Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gamu da wani abin mamaki na bazata yayin da wata farar tsuntsuwa ta sauka a kansa, a lokacin da yake duba kayan agaji na gaggawa da za a kai wa al'ummar Musulmin Rohingya!

Ya Allah, ka albarkaci wannan babban jagora, bisa ga irin tausayin sa ga halin da raunanan al'ummar Rohingya ke ciki. Amin

©Zuma Times Hausa

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment