Album: Sabon Album Mai Suna "Ga Gwanja 2018" Daga Ado Gwanja - NewsHausa NewsHausa: Album: Sabon Album Mai Suna "Ga Gwanja 2018" Daga Ado Gwanja

Pages

entclassblog-bg
entclass-fire LATEST POSTS entclass-fire

Wednesday, 3 January 2018

clonebar

Album: Sabon Album Mai Suna "Ga Gwanja 2018" Daga Ado Gwanja

adogwanja-20180103-0001
Wannan shine mawaki ado gwanja yake yiwa masoyansa murna da 2018 wanda yake so ya farantawa masoyinsa rai musamman mata da maza. 
Hausaloaded na muku maraba da zuwan wannan dadadan wakokin da kuma kawo muku su a duk lokacin da sunka fito. 

Ga jerin wakokin kamar haka:

1. Ga Gwanja

2. Sama Dai mata

3. Lunguyya. 

4. Yabo

5. A Nigeria ft Umar m shareef 

6. Amarya

7. Oga ogane ft Aminu dawayya

8. Maimunatu

9. Mama

10. Ga wuri Ga waina

11. Gobe da waka kyauta

12.  Tip da taya

Bonus tracks

1. Walin Gaye

2. Marmare

Mixed and mastering 

Abdulmajid vocal. 




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment