Magana Mai Rasta Zuciya Da Margayi Musa Yar 'adua Yayi a lokacin Da Yana Raye - NewsHausa NewsHausa: Magana Mai Rasta Zuciya Da Margayi Musa Yar 'adua Yayi a lokacin Da Yana Raye

Pages

LATEST POSTS

Sunday 7 January 2018

Magana Mai Rasta Zuciya Da Margayi Musa Yar 'adua Yayi a lokacin Da Yana Raye

Magana Mai Rasta Zuciya Da Margayi Musa Yar 'adua Yayi a lokacin Da Yana Raye



WAIWAYE......!

"Ni Mutum Ne Kamar Kowa, Bani Da Bambanci Da Talaka Ko Mai Kudi, Cuta Kuma Daga Allah Take, Shi Ke Kashewa Kuma Shi Ke Rayawa, Zan Iya Mutuwa Kuma Zan Iya Rayuwa, Zan Iya Mutuwa Yau, Zan Iya Mutuwa Gobe, Zan Iya Mutuwa Mako Mai Zuwa, Zan Iya Mutuwa Wata Mai Zuwa Ko Shekara Mai Zuwa, Kuma Watakila Zan Iya Rayuwa Har Tsawon Shekaru 90 Allah Ne Kadai Masani." Inji Marigayi UMARU MUSA YAR'ADUA

Allah Ya Jikan Sa Da Rahama

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment