Na Roki Allah Ya Kawowa Nafisa Miji Dumin Ta More Rayuwarta A Duniya Inji Jarumi Adam A Zango - NewsHausa NewsHausa: Na Roki Allah Ya Kawowa Nafisa Miji Dumin Ta More Rayuwarta A Duniya Inji Jarumi Adam A Zango

Pages

LATEST POSTS

Thursday 4 January 2018

Na Roki Allah Ya Kawowa Nafisa Miji Dumin Ta More Rayuwarta A Duniya Inji Jarumi Adam A Zango



Daya daga cikin Manyan zakarun Jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa Adam A Zango yayi Addua'ar Allah ya kawowa Nafisa Abdullahi miji tayi Aure.

Jarumin ya bayyana haka a shafin sa na sabbin kafar sada zumunci.

Adam A Zango yace yana yima Al'umma barka da sabuwar Shekara, inda ya wallafa rubutun nasa dauke da hoton Jaruma Nafisa Abdullahi tare da fadin Allah ya bata miji na gari.

Har ila jarumin ya bayyana Nafisa Abdullahi a matsayin Kazar Hausa, Wanda hakan ya jawo cecekuce a tsakanin Al'umma inda wasu suke cewa Dan me zai kirata da Kaza?


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment