Maganin sanyi Daga Jaruma Aisha Tsamiya - NewsHausa NewsHausa: Maganin sanyi Daga Jaruma Aisha Tsamiya

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 3 January 2018

Maganin sanyi Daga Jaruma Aisha Tsamiya

Wannan shine maganin wannan sanyi saboda duk wanda yake tuzuru to yayi kokari ya samu irin wannan rigar ya sanya safe da rana da dare saboda ya kwanta ya tashi da ita. 
Nikam shikenan babu wanda sanyi da nakeji na rufe ko ina nawa. 
Amma su masu aure kam wannan zancen sai ku tambayesu shin suna jin sanyi ko yah.?

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment