Miji na ya barni inyi fim a gidansa" inji Saratu Gidado - NewsHausa NewsHausa: Miji na ya barni inyi fim a gidansa" inji Saratu Gidado

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 24 January 2018

Miji na ya barni inyi fim a gidansa" inji Saratu Gidado


Jaruma Saratu Gidado ta bayyana cewa mijin ta ya barta tayi film a gidansa kuma ta jawo hankalin sauran mazaje da suyi koyi da wannan sunnah.

Ta bayyana hakan ne a wata tattaunawa da kafar BBC inda tace bata ga aibu wajen hada aure da sana'a ba koda sana'ar film CE.

"Miji na wayayyen mutum ne kuma yana da ilmin zamani dana addini, wannan ya bashi daman fahimtar cewa be wani aibu idan ya barni in ci gaba da film a gidanshi" inji

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment