Wani Babban Soja Wanda yayi fice ayaki da Boko Haram Major Hassan (Sarkin Yaki) Ya rasa ransa - NewsHausa NewsHausa: Wani Babban Soja Wanda yayi fice ayaki da Boko Haram Major Hassan (Sarkin Yaki) Ya rasa ransa

Pages

LATEST POSTS

Sunday 7 January 2018

Wani Babban Soja Wanda yayi fice ayaki da Boko Haram Major Hassan (Sarkin Yaki) Ya rasa ransa



Daga Comr Mohammed Pulka

Major Hassan Jajirtaccen Soja ne, kuma haziki wajen yakar Boko haram ajihar Borno Musamman a Yankin Damboa,

Ya hadu da Ajalinsa alokacin da Suke bata kashi da Mayakar Boko Haram a dajin Bita dake kusa da karamar hukumar Damboa na Jihar Borno ranar Jumma'a data gabata.
Mutuwar wannan Namijin Soja ya girgiza Al'ummar Damboa matuka.

Allah ka jikansa sa Rahama, kasa Aljannar Firdausi CE Makomarsa.

Rashin Major Hassan "Babban Rashi ne kuma koma baya ne ga yakin da ake da Boko Haram

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment