MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba? - NewsHausa NewsHausa: MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?

Pages

LATEST POSTS

Sunday 28 January 2018

MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?

MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?

A kwanakin baya ne jaruma Nafisat Abdullahi ta saka hoton yar film din India wato Deepika Padukone wanda sananne cewa Nafisa Abdullahi fan din ta ne.


Mutane da yawa sunyi korafi akan hoton domin mafi yawancin jikin jaruman a waje ne, wanne korafin ne yasa Nafisat Abdullahi ta maida martani cikin mamaki, tana cewa "Jaruma ma ce fa, meye kuke tsammani"

Shin kana ga mace zata iya zama babbar jarumar film a yau ba tare da ta sadaukar da bandaren addinin ta ko sana'anta ba?

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment