Kannywod ba za ta ci gaba ba sai an daina fina-finai maras Al-kibla - Aminu Sherrif Momoh - NewsHausa NewsHausa: Kannywod ba za ta ci gaba ba sai an daina fina-finai maras Al-kibla - Aminu Sherrif Momoh

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 3 January 2018

Kannywod ba za ta ci gaba ba sai an daina fina-finai maras Al-kibla - Aminu Sherrif Momoh

 - Aminu Sherrif Momoh ya ce ya soma yin fim ne dan watsa harshe da al’adun Bahuashe
 - Masana’atar fina-finan Hausa ba za ta cigaba ba sai an daina fina-finan da basu da al-kibla inji Momoh Fitaccen dan wasan kwaikwayo na fina-finan Kannywood, Aminu Sherrif Momoh, yace masana’atar fina-finan Hausa ba za ta cigaba ba sai an daina fina-finan da basu da al-kibla.

 Aminu Sherrif ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da BBC Hausa a jihar Kano.

Fitaccen jarumin yace babban kalubalaen da suke fuskanta itace manufa daya da zai kai masana’antar gaba da kuma bunkasa harshen Hausa. “Amma idan aka cigaba da yin fina-finan Hausa marasa al-kibla babu inda za a kai,” inji Momoh.

 Momoh yace manufar sa na shiga masana’antar fim din Hausa, shine bunkasa harshe da al’adun Hausa a kasashen duniya.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment