Hackers sun sace account Instagram din jaruma A'ishat Tsamiya wanda wani bangare ne babba a rayuwar ta. Dubi da zaman ta jaruma, shafin ne yake bata dama ta gana da masoyan ta musammam wurin watsa musu labarai da suka shafi sana'anta da kyawawan hotunan ta.
![]() |
Wannan shine kawae abinda account din jarumar ke nunawa a shafinta na instagram |
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment