Sako Na Musamman Daga Nura M Inuwa Akan Album Dinsa Wasika Da Manya Mata - NewsHausa NewsHausa: Sako Na Musamman Daga Nura M Inuwa Akan Album Dinsa Wasika Da Manya Mata

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 3 January 2018

Sako Na Musamman Daga Nura M Inuwa Akan Album Dinsa Wasika Da Manya Mata

Ina godiya ina jinjina ga masoya na game da irin bibiyar Al amurana da suke, tare da fahimtar da sukewa wakokina. Ina mai dada godiya a gareku na yadda bakwa kosawa da jiran duk lokacin da nasa domin fitar da albums dina, dab nake da sakar muku su kuji su.Nidai fatana kuji abinda zai gamsar daku daga gareni,in kuma kunji kure kuyi mini gyara ko kuyi min afuwa saboda ajizanci na dan Adam. "inayi muku fatan alkhairi dan ALLAH masoya .
Hausaloaded.com tana taya wannan mawakin da murna ganin ya samu ya fitar da wannan dadadan wakokin a gareku.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment