Nura M Inuwa :Wasika Da Manya Mata Albums - NewsHausa NewsHausa: Nura M Inuwa :Wasika Da Manya Mata Albums

Pages

LATEST POSTS

Monday 22 January 2018

Nura M Inuwa :Wasika Da Manya Mata Albums

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana ma'abota ziyayar wannan shafiba yau nazo muku da labari mai dadi game da sababbin wakokin shahararren mawakin nanaye wato Nura M Inuwa game da ablums dinsa na wannan shekara.
wanda yayi ta baiwa masoyansa hakuri to ku kashe kunnenku kuji daga abinda mawakin a shafinsa na instagram.

"Wasika Da Manya Mata Albums saura kiris".

Kamar yadda kuke gani aiki ya riga ya kawo gaban koshi. 
Saboda haka muna taya wannan mawaki ganin ya fitar da wannan wakoki domin farantawa masoyansa rai.
Ku kasance da hausaloaded.com a ko da yaushe domin nishadantarwa, Fadakarwa, Ilimantarwa da kuma samun ingantattun labari da dadadan kade kade da wake wake.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment