Buhari Ya Koma Abuja Bayan Hutun Sallah A Daura - NewsHausa NewsHausa: Buhari Ya Koma Abuja Bayan Hutun Sallah A Daura

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 6 September 2017

Buhari Ya Koma Abuja Bayan Hutun Sallah A Daura

Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun sallah da ya yi a mahaifarsa, Daura.

Rahotanni sun nuna cewa shugaban ya bar garin Daura da misalin Karfe 10.24 na safe tare da iyalansa da kakakinsa, Garba Shehu cikin wani jirgi mai saukar Angulu.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment